The latest news and topic in this categories.
MDD, ta bayyana cewa ana bukatar samar da cikakkiyar tsagaita wuta ta dindindin domin samuwar kwararar kayan agajiu zuwa Gaza. Domin agaji ya kwarara zuwa Gaza, akwai bukatar a samar
Kungiyar Ansarullah da aka fi sani da ta ‘yan Houthi a kasar Yemen ta sanar cewa ta kaddamar da sabbin hare haren soji kan jiragen ruwa a Bahar Maliya, da
Kasar Rasha ta sake gargadin kasashen dake kokarin bai wa Ukarine makamai. Rasha ta yi wannan gargadin ne a daidai lokacin da ta karbi shugabancin kwamitin tsaro na MDD na
Kasar Rasha ta sake gargadin kasashen dake kokarin bai wa Ukarine makamai. Rasha ta yi
Makaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Barazanar da 'yan sahayoniyya suke yi
Rundunar sojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta fitar da sanarwar cewa: Sojojin yahudawan sahayoniyya 668
Sama da hafsoshi sojin haramtacciyar kasar Isra'ila 800 ne suka mika takardar yin murabus daga
Shugaban kasar Mauritaniya ya samu gagarumin rinjaye a zaben shugaban kasa karo na biyu a
Shugaban kungiyar Ansar Allah ta kasar Yemen Sayyed Abdul-Malik al-Houthi ya jaddada cewa tsawon shekaru kasar Siriya ta taka muhimmiyar rawa wajen bijirewa manufofin Isra'ila. Sayyed al-Houthi ya yi kira
A cikin wani sako, Paparoma Francis, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya, ya yi kira ga dukkan addinai a Syria da su nuna mutunta juna. A rahoton jaridar al-Quds al-Arabi,
Majalisar Dattawa ta sa a kamo Manajan Daraktan Kamfanin Gine-gine na Julius Berger kan badaƙalar aringizon Naira biliyan 141 a aikin gyaran titi Shugaban Majalisar, Sanata Godswill Akpabio ya ce
Sojojin Isra'ila sun kashe Falasdinawa akalla 37 a safiyar yau a wasu hare-hare ta sama da suka kai kan masu gadi da ke rakiyar motocin agaji da kuma gidajen da
Ministan harkokin wajen Iran ya yi kira ga kasashen yankin da su hada karfi da karfe domin dakile anniyar gwamnatin Isra'ila kan kasar Siriya. Abbas Araghchi ya fada a cikin
Gwamnatin mulkin soji a Jamhuriyar Nijar ta dakatar da watsa shirye-shiryen rediyo na BBC a tashoshin FM a fadin kasar har na tsawon wata uku. Sanarwar da gwamnatin kasar ta