The latest news and topic in this categories.
Yan majalisar dokokin kasar Lebanon mai goyon bayan kungiyar Hizbullah a majalisar dokokin kasar Lebanon Hassan Fadlallah ya bayyana cewa kungiyarsa tana alfahiri da mutanen kasar Lebanon kan yadda suka
Fraiministan HKI Benyamin Natanyahu ya bada sanarwan rusa majalisar ministocin gwamnatinsa bayan ficewar wasu daga cikin manya manyan ministocin. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majayar gwamnatin
Sojojin HKI sun kashe Karin wani dan jarida a gaza wanda ya kawo adadin yan jarida da sojojin yahudawan suka kashe tun fara yakin a ranar 7 ga watan Octoba
Yan majalisar dokokin kasar Lebanon mai goyon bayan kungiyar Hizbullah a majalisar dokokin kasar Lebanon
Fraiministan HKI Benyamin Natanyahu ya bada sanarwan rusa majalisar ministocin gwamnatinsa bayan ficewar wasu daga
Sojojin HKI sun kashe Karin wani dan jarida a gaza wanda ya kawo adadin yan
Yan takarar shugaban kasa 6 a nan Iran zasu gudanar da muhawara a tsakaninsu a
Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya bayyana cewa yara a yankin
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran