The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar lafiya a zirin Gaza, ta sanar cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu sanadin hare haren Isra'ila ya kai 36,586 tun farkon yakin da ake gwabzawa tsakanin Isra'ila da
Wani dan majalisar dokokin kasar Lebanon daga bangaren siyasa na Hizbullah ya ce kungiyar ta shirya tsaf don fuskantar kowane irin yanayi. Mohammad Raad, ya bayyana hakan ne a wata
Iran, ta yi gargadi game da yadda wasu kasashe ke amfani da hukumar kula da makamashin nukiliya ta Duniya domin cimma manufofinsu na Siyasa. Da yake bayyana hakan a wani
Ma'aikatar lafiya a zirin Gaza, ta sanar cewa, adadin mutanen da suka rasa rayukansu sanadin
Wani dan majalisar dokokin kasar Lebanon daga bangaren siyasa na Hizbullah ya ce kungiyar ta
Iran, ta yi gargadi game da yadda wasu kasashe ke amfani da hukumar kula da
Kasashen Iran, Rasha, da China sun fitar da sanarwar hadin gwiwa ta bangarori uku dangane
Babban kusa a kungiyar Hamas Ghazi Hamad ya jaddada cewa, a halin yanzu ya zama
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanar da cewa, yara a Gaza suna fuskantar matsakar kwakwalwa da ba a taba ganin irinsa ba a kan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da