The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya dora alhakin faduwar jirgi mai saukar angulu na shugaba Raisi a kan takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar Iran, saboda rashin shigar da
A safiyar yau ne Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gudanar da taron tunawa da shugaban kasa da tawagarsa a Husainiyar Imam Khumaini. Kamfanin dillancin labaran iRNA ya habarta cewa,
A yammacin jiya Juma'a ne Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ziyarci ofishin dindindin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke Majalisar Dinkin Duniya a birnin New
A yammacin jiya Juma'a ne Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ziyarci
Shugaban kasar Tanzaniya yayin da yake halartar ofishin jakadancin kasarmu da ke Tanzaniya ya bayyana
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce yadda al'ummar Iran suka
Babbar kotun Majalisar Dinkin Duniya ta umarci Isra'ila ta dakatar da hare-haren da take kai
Falasdinawa sun caccaki jami'in Majalisar Dinkin Duniya kan rashin ambaton kisan kare dangi a Gaza.
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban