The latest news and topic in this categories.
Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, marigayi shugaban kasar Iran Ibrahim Raeisi mutum ne mai cikakken imani a fagen siyasar Falasdinu da kuma fafutukar ‘yan
Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a zirin Gaza bayan da babbar kotun Majalisar Dinkin Duniya ta bayar da umarnin dakatar da kai farmaki Isra'ila ta kai
Francesca Albanese, wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan yankunan Falasdinawa da aka mamaye, ta bayyana a cikin wata sanarwa ta X cewa, a yayin da kotun ICJ ta umurci
Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, marigayi shugaban kasar Iran
Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a zirin Gaza bayan da babbar
Francesca Albanese, wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya ta musamman kan yankunan Falasdinawa da aka mamaye, ta
Shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya dora alhakin faduwar jirgi mai saukar angulu na shugaba
A safiyar yau ne Jagoran juyin juya halin Musulunci ya gudanar da taron tunawa da
Wakilin Jagoran juyin juya halin Musulunci a kasar Iraki ya ce: Juyin juya halin Musulunci ya gabatar da wani sabon samfuri na hadin kan al'umma Ayatullah Mojtaba Hosseini, wakilin Jagoran
Kasar Saudiyya ta jaddada matsayinta na kin amincewa da kalaman Netanyahu dangane da korar Falasdinawa daga Zirin Gaza Kasar Saudiyya ta jaddada yin tofin Allah tsine, da kuma karfafa kin
Falasdinawa sun fitar da martanin farko mai gauni kan kalaman fira ministan 'yan mamayar Isra'ila dangane da furucinsa ga Saudiyya Kungiyar 'yantar da Falasdinu ta yi Allah wadai da kalaman
Sojojin mamayar Isra'ila sun fara janyewa daga yankin Netzarim da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin yada labaran haramtacciyar kasar Isra'ila sun tabbatar da cewa: Sojojin mamayar Isra'ila za su fara
Sojojin Sudan suna kokarin canza ma'aunin yaƙin kasar bayan da suka sun tunkari birnin Khartoum fadar mulkin kasar domin yantar da shi gaba daya Babban birnin kasar Sudan, Khartoum, shi
Iran ta bukaci taron gaggawa na ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar hadin kan kasashen Musulmi ta OIC, game da shirin shugaba Donald Trump na Amurka na kwace Gaza da kuma