The latest news and topic in this categories.

Guterres ya ziyarci Ofishin Iran a MDD domin jajantawa kan shahadar shugaba Raisi
25 May

Guterres ya ziyarci Ofishin Iran a MDD domin jajantawa kan shahadar shugaba Raisi

A yammacin jiya Juma'a ne Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ziyarci ofishin dindindin na Jamhuriyar Musulunci

Shugabar Tanzaniya ta yi ta’aziyyar shahadar shugaban kasar Iran
25 May

Shugabar Tanzaniya ta yi ta’aziyyar shahadar shugaban kasar Iran

Shugaban kasar Tanzaniya yayin da yake halartar ofishin jakadancin kasarmu da ke Tanzaniya ya bayyana alhininsa kan shahadar Ayatullah Raisi

Iran : Yadda Al’umma Suka Fito Wajen Jana’izar Marigayi Ra’isi, Babban Sako Ne Ga Duniya_Jagora
25 May

Iran : Yadda Al’umma Suka Fito Wajen Jana’izar Marigayi Ra’isi, Babban Sako Ne Ga Duniya_Jagora

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce yadda al'ummar Iran suka fito dafifi wajen jana'izar marigayi

Kotun MDD, Ta Bukaci Isra’ila Ta Dakatar Da Hare-hare Kan Rafah
25 May

Kotun MDD, Ta Bukaci Isra’ila Ta Dakatar Da Hare-hare Kan Rafah

Babbar kotun Majalisar Dinkin Duniya ta umarci Isra'ila ta dakatar da hare-haren da take kai wa a yankin Rafah na

Falasdinawa Sun Caccaki Jami’ar MDD Kan Rashin Ambaton Kisan Kare Dangi A Gaza
25 May

Falasdinawa Sun Caccaki Jami’ar MDD Kan Rashin Ambaton Kisan Kare Dangi A Gaza

Falasdinawa sun caccaki jami'in Majalisar Dinkin Duniya kan rashin ambaton kisan kare dangi a Gaza. Wani jami’in Falasdinu ya zargi