The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin Juya Halainb Musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aliyul Khamina’ii ya fidda sakon taziyya na shahadar shugaban kasa Sayyid Ibrahim Ra’isi da wadanda suke tare da shi a
Jagoran juyin juya haklin Musulunci a nan Iran ya umrci mataimakin shugaban kasa, Muhammad Mukhbir kamar yadda kundinn tsarin mulkin JMI mai lamba 131 ya tanadar a irin wannan halin,
Sakonni ta’aziyya daga shuwagabnni gwamnatoci da fitattun mutane da kungiyoyi na kasa da kasa suna shigawa kasar bayana shahadar shugaban kasar JMI Hujjatul Islam Ibrahim Ra’isi a jiya Lahadi. Kamfanin
Jagoran juyin Juya Halainb Musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aliyul Khamina’ii ya fidda sakon
Jagoran juyin juya haklin Musulunci a nan Iran ya umrci mataimakin shugaban kasa, Muhammad Mukhbir
Sakonni ta’aziyya daga shuwagabnni gwamnatoci da fitattun mutane da kungiyoyi na kasa da kasa suna
Babban hafsan hafsoshin sojojin Kasar Iran Janar Muhammad Bakiri ya bukaci a kafa kwamiti ta
Shugabannin kasashen duniya suna ci gaba da mika ta'aziyya ga gwamnati da al'ummar Iran dangane
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke