Al-Nakhala: Za mu ci gaba da gwagwarmaya har nasara

Babban sakataren kungiyar Islamic Jihad Ziad al-Nakhalah ya tabbatar a yau Lahadi cewa gwagwarmayar Palasdinawa za ta ci gaba har sai an samu nasara, yayin da Isra’ila ke ci gaba da kai hare-hare a zirin Gaza a wata na takwas. Al-Nakhalah ya bayyana a yayin taron sakatarorin kungiyoyin gwagwarmayar Palastinawa a birnin Damascus na kasar […]

Ecowas Za Ta Kafa Dakarun Ko-ta-kwana Don Yaki Da Ta’addanci

Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka Ecowas ta ce za ta kafa dakarun ko-ta-kwana domin tunkarar matsalar ‘yan ta’adda masu ikirarin jihadi da ke tayar da zaune tsaye a kasashe daban-daban, kamar yadda shafin intanet na The Nation mai zaman kansa a Najeriya ya rawaito. Kwamishinan Ecowas Abdel-Fatau Musah ya fadi hakan ne a Abuja […]

Guterres Ya Bukaci A tsagaita bude wuta cikin gaggawa a zirin Gaza

Sakatare-janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a zirin Gaza, da kuma sakin mutanen da aka yi garkuwa da su da kuma kara kai agaji ga yankin Falasdinawa da aka yi wa kawanya. “Ina sake nanata kira na, kiran da daukacin duniya ke yi na […]

Gaza: Tun Bayan Fara Hare Hare Kan Rafa HKI Ta Kashe Falasdinawa Kimani 120

Falasdinawa kimani 120 suka kai ga shahada ya zuwa yanzu tun bayan da sojojin HKI suka fara kai hare hare a kan garin. Majiyar kamfanin dillancin lanaran IRIB-NEWS a nan Tehran ya nakalto kwamitin ayyukan bada agajin gaggawa na garin Rafah yana cewa a tsakanin ranakun Asabar da Lahadi da suka gabata kadai sojojin yahudawan […]