The latest news and topic in this categories.
Falasdinawa kimani dubu 30 ne suka gudanar da sallar Jumma’a a masallacin Al-aksa a jiya Jumma’a. Kamfanin dillancin labaran ‘Falasdinul Yau’ ya bayya na cewa falasdinawa kimani dubu 30 ne
HKI: Tsoron Maida Martanin JMI Kan Hare Hare Kan Ofishin Jakadan Iran A Damascus Ya Gurgurta Ayyukan A HKI
A sabbin hare haren da sojojin HKI suka kai kan sansanin yan gudun hijira ta ‘Al-Jadid” kusa da Nusairaat a zirin Gaza falasdinawa 6 ne suka yi shahada. Kamfanin dillancin
Falasdinawa kimani dubu 30 ne suka gudanar da sallar Jumma’a a masallacin Al-aksa a jiya
HKI: Tsoron Maida Martanin JMI Kan Hare Hare Kan Ofishin Jakadan Iran A Damascus Ya Gurgurta Ayyukan A HKI
A sabbin hare haren da sojojin HKI suka kai kan sansanin yan gudun hijira ta
Jami’an HKI sun yi furuci da cewa sun gajiya wajen dakatar da hare-haren da kungiyar
Shugaban bangaren siyasa na kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas, Isma’ila Haniyyah ya bayyana cewa; Kisan
A yau Talata ce ake saran shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai zanta ta wayar tarho da tokwaransa na kasar Amurka Donal Trump, kuma wannan shine zantawar shuwagabannin kasashen biyu
Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta basa sanarwan kai hare-hare har sau biyu kan kataparen jirgin ruwa mai daukar jiragen yaki na kasar Amurka dake cikin Tekun Red sea, wato USS
Gwamnatin HKI ta bayyana damuwarta da jibge sojojin da gwamnatin kasar masar take yi a yankin Sinaa kusa da kan iyakar kasar da HKI. Tun bayan da gwamnatin HKI ta
HKI ta keta yarjeniyar tsagaita wuta a Gaza, a jiya inda ta kai hare-hare masu yawa, wadanda suka yi sanadiyar mutuwar mutane fiye da 300 ya zuwa safiyar yau. Tashar
A wata sanarwa da ma’aikatar harkokin wajen kasar Rwanda ya fitar, ta zargi kasar ta Belgium da tsoma baki a harkokin cikin gidanta. Bugu da kari, sanarwar ta bai wa
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi ya bayyana cewa; Matukar Amurka ta ci gaba da kai wa Yemen hare-hare, to suna da hanyoyi da za su iya