The latest news and topic in this categories.
Jami’an HKI sun yi furuci da cewa sun gajiya wajen dakatar da hare-haren da kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon take kai musu. Mazauna sansanin yahudawa ‘yan share wuri zauna na
Shugaban bangaren siyasa na kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas, Isma’ila Haniyyah ya bayyana cewa; Kisan kiyashin da ‘yan sahayoniya suke yi wa mutanen Gaza da sauran laifukan yakin da suke
Rahotanni da suke fitowa daga kasar Amurka sun ce, ‘yan sandan Chicago sun harbe wani bakar fata saboda karya dokaar tukin mota, da harkan ya yi sandiyyar mutuwarsa. Wani bidiyo
Rahotanni da suke fitowa daga kasar Amurka sun ce, ‘yan sandan Chicago sun harbe wani
Majalisar kungiyar ta “Brics” wacce Iran memba ce a cikinta ta yi zamanta na farko
Kungiyoyin kare hakkin bil’adama su 250 sun fitar da sanarwa wacce a cikin su ka
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren