Iran Da Najeriya Sun Yi Allwadai Da Harare Ta’addanci A Mosco

A dai dai lokacinda yawan wadanda suka rasa rayukansu a harin ta’addancin da aka kai a kan wani wuri a birnin Mosco ministan harkokin wajen kasar Iran Hussain Amir Abdullahiyan yayi allawadai da hare haren wadanda kungiyar yan ta’adda ta ISIS ta daukik alhakin kaiwa. Ya kuma jajantawa gwamnatin da kuma mutanen kasar Rasha wadanda […]

Lebanon: Hizbullah Ta Yi Ruwan Wuta A Kan Wurare Da Dama A HKI

Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a yau Asabar ta yi ruwan wuta da makaman atilari, Drons makare da makamai da kuma makamai masu linzami. Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon ta nakalto majiyar kungiyar na cewa ta yi amfani da makamai daban daban a hare haren da ta kaiwa wurare daban daban a yankunan […]