Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya karbi kundin bayanan kwamitin fadar shugaban kasa akan duba lamuran dabbobi da zummar samar da... Read more
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta ce kimanin mutane miliyan 1.6 ne ambaliyar ruwa ta shafa a Najeriya tsakanin... Read more
Hukumar Albarkatun Ruwa ta Najeriya (NIHSA) gargadi ’yan kasar game da yiwuwar samun karin ambaliya a wasu yankuna bayan da... Read more
Dakarun sojojin Nijeriya sun samu nasarar kashe kasurgumin ɗan fashin daji, Kachalla Halilu Sububu a safiyar Juma’a. Kafin kisan nasa,... Read more
Gwamnatin Jihar Borno, ta bayyana cewar mummunar ambaliyar ruwa da ta mamaye wasu anguwannin birnin Maiduguri ta shafi kimanin mutane... Read more
Jam’iyyar APC mai mulki, ta amince da cewa manufofin Shugaba Bola Ahmed Tinubu sun ƙara jefa al’ummar ƙasar nan cikin... Read more
Darakta Janar na Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Borno (SEMA), Malam Barkindo Mohammed, ya bayyana cewar halin da... Read more
Rahotanni daga tarayyar Najeriya na cewa, Hukumar tsaro ta farin kaya ta saki shugaban kungiyar kwadago Joe Ajaero, kamar yadda... Read more
Kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya tare da kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty Int’l sun fidda sanarwa daban daban ta... Read more
Akalla sojojin Najeriya 195 sun mika takardun ajiye aiki domin kashin kansu ga Rundunar Sojin Najeriya. Jaridar Daily Trust ta... Read more
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya magantu kan dalilin da gwamnatinsa ta ƙara farashin man fetur da ake ta faman... Read more
Kungiyar kwadago ta Nijeriya (NLC), ta gargadi Gwamnatin Tarayya da ta yi gaggauta janye karin farashin man fetur da ta... Read more
Saboda sanarwan da kamfanin NNPC Ya bayar na kara farashin man fetur a gidajen man kanfanin da suke fadin tarayyar... Read more
Hukumar Kare Hakkin masu sayen kayayyakin more rayuwa ta Tarayya (FCCPC) ta bai wa ‘yan kasuwa da sauran masu ruwa... Read more
Fiye da ‘yan Nijeriya miliyan 31.8 ne suke cikin mawuyacin yanayi na ƙarancin abinci, sakamakon ƙalubalen tsaro da kuma cire... Read more
Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NARD, ta fara gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, kan garkuwa da Dakta Popoola... Read more
Kungiyar Likitoci ta Nijeriya, NARD, ta fara gudanar da yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai, kan garkuwa da Dakta Popoola... Read more
Wasu rahotanni sun bayyana cewar mayakan Boko Haram sun sace wasu matafiya a yankin Kumadouku da ke kan iyakar Najeriya... Read more
Karamin Ministan tsaron, Bello Matawalle, ya ba da umarnin a bi diddigin waɗanda suka kashe Alhaji Isa Bawa, Hakimin Gatawa... Read more
Babbar kungiyar lauyoyi ta Nijeriya (NBA) ta bukaci a gaggauta aiwatar da umarnin shugaban kasa Bola Tinubu kan batun samar... Read more