Fira Ministan  Iraki Ya Yi Watsi Da Kiran Wani Malamin Addinin Kiristan Na Kulla Alaka Da “Isra’ila”

Fira ministan Iraki   Muhammad Shi’ya Sudani ya mayar da martani akan wani malamin addinin kirista na kasar ya yi akan  a kulla hulda da Haramtacciyar

Fira ministan Iraki   Muhammad Shi’ya Sudani ya mayar da martani akan wani malamin addinin kirista na kasar ya yi akan  a kulla hulda da Haramtacciyar Kasar Isra’ila.

Shugaban majami’ar Kildanawa Louise Rufael Sako wanda ya gabatar da jawabi na kirsimeti a gaban fitattan ‘yan siyasa da malaman addini na Iraki ya yi kira zuwa kulla alakar.

Sudani ya ce, ko kadan batun kulla alaka da “yan mamaya” ba ya cikin tunanin Iraki.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted