The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci ya yabi kasar Aljeriya saboda amincewar da ta yi na gabatar da zaman musamman na kwamitin tsaro akan harin wuce gona da iri da
A yau Asabar 7 ga watan Satumba ne ake saran mutanen kasar Aljeriya kimani miliyon 24.3 zasu fito zuwa rumfunan zabe don zaben shugaban kasa daga cikin yan takara uku
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci ya yabi kasar Aljeriya saboda amincewar da ta yi
A yau Asabar 7 ga watan Satumba ne ake saran mutanen kasar Aljeriya kimani miliyon
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai