Human Rights Watch Ta Soki Gwamnatin Burkina Faso Kan Korar Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ta soki korar jami’in Majalisar Dinkin Duniya da Burkina Faso ta yi bayan wani rahoto kan cin

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ta soki korar jami’in Majalisar Dinkin Duniya da Burkina Faso ta yi bayan wani rahoto kan cin zarafi

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ta soki matakin da gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso ta dauka na korar wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya Carole Fleur-Simyrczyniak tare da ayyana ta a matsayar “Wacce ba kaunarta.” Ta yi kira ga gwamnatin mulkin soja da ta ba Majalisar Dinkin Duniya hadin kai a maimakon “rufe cin zarafi.”

Matakin korar babbar wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya a Burkina Faso ya biyo bayan fitar da wani sabon rahoton Majalisar Dinkin Duniya ne kan cin zarafin kananan yara a kasar.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted