The latest news and topic in this categories.
Kamfanin NNPCL mai kula da al-amuran makamashi a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mai yuwa farashin man fetur a gidajen manta a duk fadin kasar su wuce naira 1000
Manyan hafsoshin tsaron kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) sun fara taro a Abuja, babban birnin Najeriya a safiyar Laraba. Ministan Tsaron Najeriya, Muhammad Badaru da takwaransa na Harkokin Waje, Yusuf Tuggar,
Kamfanin NNPCL mai kula da al-amuran makamashi a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mai
Manyan hafsoshin tsaron kasashen yammacin Afirka (ECOWAS) sun fara taro a Abuja, babban birnin Najeriya
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Daya daga cikin tabbatattun ayyuka a yau shi ne tallafawa wadanda ake zalunta a Gaza da Falastinu Jagoran juyin juya
Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Babban burinsu shine samun haɗin kai da dunkulewa waje guda da kuma samun aminci a tsakanin al'umma Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da iri da aka sun haura zuwa shahidai 41,226 da kuma jikkatan 95,413 Majiyoyin kiwon lafiya na Falasdinu sun sanar a
Rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: A karo na goma ta samu nasarar harbo wani jirgin Amurka MQ-9 Rundunar sojin Yemen ta bayyana cewa: Dakarun tsaron saman Yemen sun
Wato kotun soji a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kongo ta yanke hukuncin kisa kan mutane 37 da suka hada da Amurkawa 3 da 'yan kasashe Turai 3 Wata kotun soji a Jamhuriyar
Pars Today- Bisa ga nufin Allah Madaukakin Sarki, idan ’yan Adam suka yi tafiya a kan tafarkin kamala da kyau, za su iya bayyanar da dukkan sunayen Ubangiji. Sai dai