The latest news and topic in this categories.
Iran ta jaddada aniyar ta na bin doka da oda dangane da kisan da Amurka ta yi wa babban kwamandan yaki da ta'addanci, Janar Qassem Soleimani. Tawagar dindindin ta Iran
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kira ga kwamitin sulhun MDD da ya dauki matakan da suka dace don dakatar da keta hurumin kasarta Wakilin dindindin na Iran a Majalisar
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi kakkausar suka kan harin wuce gona da iri da yahudawan sahayoniyya suka kai kan yankunan birnin Damascus fadar mulkin kasar Siriya Kakakin ma'aikatar
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Mohammad Reza Aref ya ce gudanar da zaben raba
Kungiyar Hamas ta tabbatar da bukatar taron kolin kasashen OIC da kasashen Larabawa, kwamitin sulhu
Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya a yayin da yake gabatar da jawabi a
Tsohon shugaban hukumar tsaro ta “Aman” Amus Malka ya bayyana cewa; Isra’ila ba za ta
An Kashe Sojojin HKI 4 A Gaza Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa an
Majiyar tashar Al-Mayadeen ta bayyana cewa, ziyarar da babban mai baiwa jagoran juyin juya halin Musulunci da Jumhuriya Ali Larijani a kasashen Siriya da Labanon na zuwa ne bisa tsarin
Majalisar Zartarwa ta amince da daftarin Naira tiriliyan 47.9 a matsayin Kasafin Kuɗin Najeriya na 2025. Ministan Kasafi da Tsare-Tsare Tattalin Arziki, Atiku Bagudu ne ya bayyana hakan yayin ganawa
Hanyoyin yakin Isra'ila a Gaza sun yi daidai da kisan ƙare dangi, ciki har da fararen hula wadanda aka kashe tare da azabtar da Falasdinawa da gangan, a cewar wani
Gwamnatin soja a Nijar ta haramtawa wata hukumar ba da agaji ta Faransa yin aiki a cikin kasar sakamakon takun-saka da Paris. Gwamnatin mulkin sojan Nijar ta sanar da haramtawa
Ministar harkokin wajen kasar Afirka ta kudu ta tunatar da al'ummar kasar game da gwagwarmayar yaki da wariyar launin fata, ta kuma shaida wa mutanen Gaza da su yi imani
Iran ta ce a shirye ta ke ta tattauna da don yin shawarwari da kasashen turan nan uku na gungun E3, amma ba cikin matsin lamba ba. Ministan harkokin wajen