An Kashe Sojojin HKI 4 A Gaza
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa an kashe sojojinsu 4 na rundunar “Shamshun” a yakin da aka yi a Jabaliya a arewacin Gaza
Kakakin sojojin HKI ne ya sanar da kashe sojojin nasu a Jabaliya
Jaridar “Ma’ariv” ya bayyana cewa: An kashe sojojin 4 ne a cikin wani gini da su ka shiga sanadiyyar makami mai ratsa silke da aka harba musu