The latest news and topic in this categories.
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai gana cikin gaggawa a wannan Litinin domin tattauna halin da ake ciki a yankin gabas ta tsakiya. Kwamitin zai gana cikin gaggawa bisa
A jiya Asabar ne dai kungiyar ta Hizbullah ta fitar da sanarwa wacce a cikinta ta kira yi mazaun sansanonin ‘yan share wuri zauna na yahudawa 25 da su gaggauta
Sakataren kungiyar Larabawan yankin tekun Pasha Jasim al-badawi, ya bayyana cewa; Harin Da Isra’ila ta kai wa jamhuriyar musulunci ta Iran,abin yin tir da shi ne da kuma takaici. Jasim
A gobe Talata 22 ga watan Oktoba ne za a bude taron kungiyar “BRICKS” a
Hukumar Lafiya ta duniya w.h.o ta bayyana Masar a matsayin kasar da ta kawo karshen
Dakarun kungiyar Hizbullah wacce ta yi taho mu gama da sojojin mamayar HKI a kusa
Gwamnatin Yemen ta sanar da cewa, jiragen yakin Amurka da Birtaniya sun kai hare hare
Kungiyar kare hakkin bi'adama Ta 'The Euro-Med Human Rights Monitor' ta bada sanarwan cewa gwamnatin
Wani ministan a gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila yayi kira ga fira ministan gwamnatin Isra'ila da ta mamaye arewacin Gaza ya zame mallakin yahudawan sahayoniyya Ministan kudin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila
Wakilin Amurka na musamman ya ziyarci Sudan tare da jaddada bukatar Amurka na ganin an kawo karshen yaki a kasar Kimanin watanni 9 da nada shi a matsayin wakilin Amurka
A wani gagarumin ci gaba, babban darektan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA), Rafael Grossi, ya ziyarci Tehran domin tattaunawa da mahukuntan kasar. Wannan ziyara dai ta kasance
Tawagar Amurka da ta isa birnin Beirut ta tattauna da mahukuntan kasar akan batun tsagaita wutar yaki. Jagoran tawagar ta Amurka Amos Hochstein ya bayyana cewa, tattaunawar da ya yi
Sojojin Rasha sun sanar a yau Talata cewa Ukiraniya ta harba makami mai linzami mai cin dogon zango kirar Amurka akan yankin Briyansky dake kan iyaka. Wannan shi ne karon
A yau Talata kungiyar Hizbullah ta sanar da kai hari akan sansanin bayar da horo ga rundunar HKI ta ‘yan sama jannati” dake a matsugunin ‘yan share wuri zauna na