The latest news and topic in this categories.
Sakamakon sabbin kisan kiyashi da sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a Zirin Gaza an ci gaba da samun shahidai da jikkatan Falasdinawa Wasu Falasdinawa da dama ne suka
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ya sanar da cewa; HKi ta ketare iyaka, saboda kisan gillar da ta yi wa Isma’ila Haniyya shugaban kungiyar Hamas a cikin kasar
Bayanin dakarun na “IRGC” ya kunshi cewa: Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. Bayan aikin ta’addanci da masu laifi ‘yan sahayoniya su ka tafka, wanda ya yi
Sabon shugaban kasar Iran ya amsa sakon taya murna da Sayyid Nasrallah ya aiko masa
Gwamnatin Rasha ta sanar da kakkabo jiragen saman yaki marasa matuka ciki na kasar Ukraine
A Isra’ila zanga zanga ce aka gudanar a fadin kasar jiya Lahadi, domin matsin lamba
Kasashe mambobin kungiyar hadin guiwa ta Shanghai, sun yi kakkausar suka ga matakan da suka
Shugaban Majalisar zartarwa ta Hizbullah Sayyid Hashim Safiyuddin ya bayyana cewa; Mayar da martani akan
A karon farko hukumomin Ireland sun amince da nada jakadan Falasdinu a wannan kasa. A rahoton Al Jazeera, Ireland ta amince a karon farko da nada jakadan Falasdinu a wannan
Kwamitin kula da harkokin musulmi a Amurka ya yi kira ga Donald Trump, wanda ya lashe zaben Amurka, da ya cika alkawarinsa na kawo karshen yakin Gaza. A bisa rahoton
A ganawarsa da shugaban kasar Estonia, Sheikh Al-Azhar ya yi Allah wadai da laifukan yaki na yahudawan sahyoniyawa a Gaza tare da bayyana wadannan laifukan da ba za a iya
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Ko shakka babu ci gaba da gwagwarmayar da ake yi a Lebanon da Gaza zai kai ga samun gagarumar nasara Jagoran juyin
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci yabayyana cewa: Iran tana fuskantar makiya da wani bangare na karfinta ne Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci Manjo Janar
Rundunar sojin mamayar Isra'ila ta yi furuci da halakar sojojinta masu yawa a kudancin kasar Lebanon Rundunar sojin mamayar yahudawan sahayoniyya ya yi furuci da cewa: Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasat