Search
Close this search box.

Dakarun IRGC Sun Fitar Da Bayani Na Uku Akan Shahadar Isma’ila Haniyyah

Bayanin dakarun na “IRGC” ya kunshi cewa:                      Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. Bayan aikin ta’addanci da masu laifi ‘yan sahayoniya su

Bayanin dakarun na “IRGC” ya kunshi cewa:

                     Da sunan Allah mai rahama mai jin kai.

Bayan aikin ta’addanci da masu laifi ‘yan sahayoniya su ka tafka, wanda ya yi sanadiyyar shahdar Dr. Isma’ila Haniyyah, shugaban Harkar Gwgawarmayar Musulunci, mujahidin, mai jajurcewa,, muna sanar da al’ummar Iran bayanai masu zuwa:

  1. HKI tare da goyon bayan Amurka ne su ka kitsa da aiwatar da wannan laifin.
  2. Bisa bayanan da aka tattara an aiwatar da wannan laifin ne ta hanyar harba makamai daga kusa dake da nauyin kilogram 7, wanda kuma yake tattare da abubuwa masu fashewa masu karfin gaske.

A karshe muna tabbatar da cewa;Daukar fansa akan jinin shahid Isma’ila Haniyyah wani abu ne da babu makawa akansa, kuma ‘yan sahayoniya za su dandanta kudarsu ta ayyukan ta’addancin da su ka aikata a lokaci da zamanin da su ka dace.

.

Share

3 1 vote
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments