The latest news and topic in this categories.
Kasar Jordan ta yi Allah wadai da kiraye-kirayen da 'yan mamaya ke yi na kai hare-haren bama-bamai a Masallacin Al-Aqsa mai albarka don tarwatsa shi Ma'aikatar Harkokin Waje ta kasar
Pars Today – Ayatollah Javadi Amoli babban malamin tafsirin kur’ani ya ce: “Duk wanda yake son sanin wanzuwar Sayyidina Wali Asr (A.S) mai albarka, wanda aka yi alkawarin bayyanarsa da
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’aini mai girma,
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya amince da yin
Al’ummar Musulmi a fadin duniya na gudanar da bukukuwan babbar sallah yau Lahadi. A jiya
A yau Asabar ce musulmi mahajjata suka kammala tsayuwar a Arafa, wanda ya kasance rukuni
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kira ga musulmi
Hukumomin Saudiyya sun ce sama da mahajjata Miliyan daya da rabi sun isa kasar domin
Shugaban hukumar gidajen radiyop da talabijin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRIB), Peyman Jebelli, da shugaban sashen yada labarai na harsunan ketare IRIB World Service, Ahmad Noroozi a cikin jawabansu
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya soki kungiyar Tarayyar Turai kan matakin da ta dauka na sanyawa kamfanonin jiragen sama da na ruwa na kasar takunkumi. Da yake Allah wadai
Akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a Gaza, wanda ya kawo adadin wadanda suka mutu tun bara zuwa 43,922, in ji ma’aikatar lafiya
Kungiyar Hizbullah ta sanar da shahadar jami'in hulda da manema labarai na kungiyar Muhammad Afif al-Nabulsi, biyo bayan wani hari da Isra’ila ta kai masa a jiya. A yammacin jiya
Bangarorin gwagwarmayar Palasdinawa sun yi juyayin shahadar jami'in hulda da kafafen yada labarai na kungiyar Hizbullah, shahid Muhammad Afif, tare da yaba wa gudunmawar ad ya bayar a matsayin "muryar
Dakarun Islama a Iraki sun ce sun kai wani sabon farmaki kan wasu sansanonin sojin Isra'ila a cikin yankunan Falasdinawa da suka mamaye. Kungiyar gamayyar kungiyoyin gwagwarmayar Iraki ta ce