The latest news and topic in this categories.
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Bayanai daga Yemen na cewa sojojn Amurka na na Birtaniya sun sake kai wasu jerin hare hare ta sama a wasu sassa daban daban na kasar. Tashar talabijin ta Al
A Jamus, kyamar Musulmi na dada karuwa a kasar. A wani rahoto da aka fitar a cikin watanni tara na shekarar 2024, hukumomin 'yan sanda a Jamus sun ce mutane
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin
Bayanai daga Yemen na cewa sojojn Amurka na na Birtaniya sun sake kai wasu jerin
A Jamus, kyamar Musulmi na dada karuwa a kasar. A wani rahoto da aka fitar
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban