Pezeshkian: Akwai Damar Raya Dukkan Iran Ba Tehran Ba Kawai

Shugaban Kasar Iran ya bayyana cewa: Ana samun damar gudanar da gine-gine da raya kasa a duk faɗin ƙasar Iran kuma ba wai a Tehran ba ne kawai Shugaba Kasar Iran Mas’oud Pezeshkian, yayin da yake magana kan albarkatun ɗan adam da tattalin arziki da ake da su a duk faɗin ƙasar, ya ce: “Iran […]

Abbas Araqchi: Isra’ila Tana Ingiza Amurka Kan Yaki Da Iran

Ministan Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Isra’ila tana zargin Iran da ƙera makamai masu guba don yaudarar Amurka da kuma tura ta zuwa yaƙi a madadinta Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa: “Ƙungiyar Yahudawan Sahayoniyya tana zargin Iran da ƙera makamai masu guba don yaudarar Amurka da kuma tura ta […]

Akraminia: Iran Tana Tsananta Sa-Ido A Mashigar Ruwan Hormuz

Kakakin Rundunar Sojin Iran ya jaddada cewa: Ana ƙarfafa iko da sa ido kan mashigar ruwan Hormuz Kakakin rundunar sojin kasar Iran Birgediya Janar Muhammad Akraminia ya tabbatar da cewa: Matakin shirye-shiryen rundunar ya karu idan aka kwatanta da na baya, kuma iko da sa ido kan mashigar Hormuz yanzu ya fi tsauri. Akraminia ya […]

Falasdinawa 6 Ne Suka Yi Shahada Wasu Suka Jikkata A Gaza

Falasdinawa shida ne suka yi shahada ciki har da yara biyu da mace daya a hare-haren da sojojin mamaya suke ci gaba da kai wa kan Gaza Falasdinawa shida, ciki har da yara biyu, sun yi shahada yayin da wasu suka jikkata a jerin hare-haren da sojojin mamayar Isra’ila suka kai a yankin Gaza a […]

Amnesty International: Isra’ila Tana Hana Haihuwa A Gaza

Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta nuna damuwarta kan yadda Isra’ila ke ƙoƙarin takaita haihuwa a Gaza Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta zargi Isra’ila da ɗaukar matakan da suke raunana ƙarfin haihuwa a yankin Gaza, wanda hakan ke haifar da ƙaruwar zubar da ciki da hana haihuwar jarirai […]