Qalibaf: Amurkawa Sun Ki Amincewa Da Yaki A Zaben Tsakiyar Wa’adi

Shugaban majalisar dokokin kasar Iran Mohammad Bakir Qalibaf ya bayyana cewa Amurka sun nunawa Trump ba sa son yaki a zaben rabin wa’adin da suka gudanar a jiya Talata. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Qalibaf yana fadar haka a safiyar yau Laraba a shafinsa na X, ya kuma kara da cewa, […]
Jam’iyyar Democrats Ta Kwace Iko Da Majalisun Dokokin Amurka

Jam’iyyar Democrats a Amurka ta lashe zaben majalisun dokokin kasar guda biyu, a zaben tsakiyar wa’adin da aka gudanar a jiya Talata. Wanda kuma ya bayyana a fili kan cewa masu zabe suka zarginsa da rashin iya harkokin gudanar da kasa kamar yadda ya dace. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana cewa, […]
Jiragen Dakon Mai Guda 4 Suka Yi Karo Da Nakiya A Tekun Farisa

A wani Labarin kuma dakarun IRGC sun cilla wuta kan jiragen ruwan dakon mai guda 2, sannan wasu guda biyu kuma suka yi karo da Nakiya. Banda haka, sun sami nasarar kakkabi jiragen yaki wanda ake sarrafasu daga nesa na 56TH. Samfurin MQ-9. Ya ce sun kakkabo jirgin ne da misalign karfe 4.30 na safyar […]
IRGC Sun Kakkabo Karin Jiragen Yakin Amurka Guda Biyu

Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada labarin kakkabu wasu karin jiragen yakin Amurka samfurin Drones a sararin yankin tekun farisa. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto IRGC na fadar haka a jiya talata, ya kuma kara da cewa Drones din masu suna LUCAS an kakkabosu ne a […]
Iran Ta Raya Ranar Fada Da Kasashe Masu Girman Kai

A yau ne ake juyayi da kuma tunawa da wasu abubuwa har guda 3 a nan Iran daga ciki shi ne ranar fada da kasashe masu girman kai a duniya ta kasa. Tare da gudanar da jerin gwano zuwa tsohon ofishin jakadancin Amurka a nan Tehran. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya bayyana […]
Kamfanin NNPC Ya Kara ganga 600 A Duk Rana Na Danyen Mai

kamfanin mai na NNPC ya kara yawan ganga 600 a duk rana na mana fetru da take hakowa kuulun rana ta Allah
Amurka Zata Yanke Tallafin Dala Biliyan 4 Da Ake Ba Wa Isra’ila

shugaban Amurka zai dakatar da tallafin biliyan 4 da take bawa isra’ila a karshen shekara ta 2026
Qatar Na Ci Gaba Da Kokari Na Rage Sabanin Tsakin Iran Da Amurka

kasar Qatar ta bayyana shirinta na ci gaba da kokari na rage sabanin dake tsakanin kasashen iran da Amurka
Sabon Jakadan Najeriya A Iran Ya Mika Takardar Kama Aiki

sabon jakadan iran a najeriya ya mika takardar kama aiki a iran ga shugaban kasar iran pezeshkiyan
Shugaban Iran Yace Iran Ba za ta Mika Wuya Ga Matsin Lamba Ba

shugaban kasar iran ya nuna cewa iran ba za ta amince da mika wuya ga matsin lamba ko tislatawa ba