A wani Labarin kuma dakarun IRGC sun cilla wuta kan jiragen ruwan dakon mai guda 2, sannan wasu guda biyu kuma suka yi karo da Nakiya.
Banda haka, sun sami nasarar kakkabi jiragen yaki wanda ake sarrafasu daga nesa na 56TH. Samfurin MQ-9. Ya ce sun kakkabo jirgin ne da misalign karfe 4.30 na safyar yau laraba.
Majiyar IRGC ta bayyana cewa, a shirye suke su kawo karshen HKI a duk lokacinda ta sake wani kuskuren.