An Sake Zaben Lula, A Matsayin Shugaban Brazil

Lula da Silva, ya lashe zaben ne da kusan kashi 51.8% na kuri’un da aka kada.
Iran : Dole A Tabbatar Da Tsaron Yankin, Ba Tare Da Taimakon Ketare ba

Ministan Harkokin Wajen Iran ne ya bayyana hakan inda ya ce “babu abin da zai sake komawa kamar da.
Majalisar Datawan Aljeriya Ta Amince Da Tura Sojoji Nijar

Matakin ya samu karbuwa a mataki mai karfi don goyon bayan shawarar shugaban kasar.
Yemen Ta Yi Allah Da Harin Saudiyya kan Asibitin Taiz

” Kai hari kan asibitoci da wuraren kiwon lafiya ya zama babban keta dokokin jin kai na duniya,” in ji sanarwar.
Iran Ta Baiwa Daliban Azerbaijan Da Aka Kora Saboda Hijabi Gurbi

Majalisar Ministocin Azerbaijan ta amince da wani kuduri da ya haramta sanya tufafin.