Dalibai 27 Ne Suka Mutu Wasu Kuma Suka Jikkata A Pakistan

kimanin dalibai 27 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu a dama kuma suka jikkata bayan riftawar rufin gini a garin peshavar na pakistan
Iran Da Wakilan Kasashe 12 Sun Fice Daga Dakin Taro A Baku

Iran da wakilan kasashe 12 sun fice daga cikin dakin taro a birnin baku na kasar Azarbaijan kuma ta bukaci isra’ila ta fice daga wajen taron
Hari Da Makamai Masu Linzami Ba Zai Sa Iran Ta Mika Wuya Ba

shugaban kasar iran yace hari da makami mai linzami ba zai tsorata alummar iran ta mika wuya ga amurka ba
Pezeshkian: Dole Ne A Magance Yanayin Da Ake Ciki A Yanzu

Shugaban Kasar Iran ya bayyana cewa; Dole ne su dauki hana yanayin da ake ciki a yanzu, ba da damar magance matsalolin ƙasar Shugaban Kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya jaddada wajibcin kiyaye hadin kai da fahimtar juna a yayin yakin tattalin arziki, yana mai cewa: “A gare su, bisa ga tausayi da hadin kai, dole […]
Akrami Nia: Amurka Tana Fama Da Killace Kai A Dabarun Yaki

Kakakin rundunar sojin Iran ya bayyana cewa: Amurka na fama da killace kai da ta fada a cikin dabarun yaki Kakakin rundunar sojin Iran, Birgediya Janar Mohammad Akarami Nia, ya ce Amurka na fama da “watsi da dabarun yaƙi” a karon farko tun bayan Yaƙin Duniya na Biyu, yana mai tabbatar da cewa manufar Amurka […]
Admiral Sayyari: Dole Ne Sai Da Izinin Iran Shigewa Ta Hormuz

Babban Hafsan Hafsoshin Sojin Iran ya jaddada cewa: Mashigar Ruwan Hormuz a rufe take kuma dole ne ketarewa ta cikinta ta zama bisa samun amincewa Babban Hafsan Hafsosjin Sojin Iran Admiral Habibullah Sayyari ya tabbatar da cewa: An rufe mashigar Ruwan Hormuz, kuma ya ce dole ne a sai an samu izini a duk wata […]
Shugaban Amurka Ya Kasa Rage Matsalar Tashin Farashin Mai

Yunkurin shugaban Amurka Trump na shawo kan tashin farashin man fetur tare da dawo da shi kasa ya ci tura Karin farashin mai a Amurka ya zama daya daga cikin manyan kalubalen cikin gida da Donald Trump ke fuskanta, idan aka yi la’akari da ci gaba da tasirin rikicin soja da Iran da kuma damuwar […]
Hamas: Manufar Kai Harin Ambaliyar Al-Aqsa Kan Isra’ila

Harin Ambaliyar Al-Aqsa da Falasdinawa suka kai kan Isra’ila ya rusa karyar karfin fannin dabarun tsaro da leken asirin Yahudawan Sahayoniyya Youssif Hamdan, wakilin ƙungiyar Hamas a Aljeriya, ya tabbatar da cewa: “Guguwar Ambaliyar Al-Aqsa” ta samo asali ne daga mamayar da Haramtacciyar kasar Isra’ila da take yi ga yankunan Falasdinawa da kuma cin zarafin […]
IRGC: Iran Ta Tsallaka Barazanar Fuduwa Gwamnati

Wani babban Jami’in dakarun kare Juyin juya halin musulunci a nan Iran ya ce, sojojin sa a shirye suke su fuskanci duk wani harin ba zata daga makiya don kasar kasar, amma batun wai su kauda samuwar JMI, an kuma wuce wannan. Makiyamma sun yi kadan da yardarm All..su ga bayana JMI. Burgedia Janar Yadollah […]
Hurmuz: Katafaren Jiran Contenoni Ya Nutse A Hurmuz

Wani babban katafaren jirgin daukar kaya, dauke da kwantenoni kimani 2500 ya fada kan nakiya a cikin mashigar ruwa ta Hurmuz a jiya Talata kuma hakan yayi sanadiyyar nutsewarsa a cikin ruwa. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ya nakalto majiyar IRGC na tabbatar da wannan labarin ta kuma kara da cewa, jirgin ruwan […]
Qalibof: Dole Ne A Ladabtar Da Amurka Kan Yakin Da Iran

Kakakin majalisar dokokin kasar Iran Muhammad Bakir Qalibaf ya bayyana cewa, dole ne Iran ta ladabtar da gwamnatin kasar Amurka kan laifuffukan da ta aikata saboda yakin da ta dorawa JMI na baya bayan nan. Banda haka a tilasta mata amincewa da sharuddan kasar Iran na bude mashigar ruwa ta Hurmus. Tashar talabijan ta Presstv […]
Zabe: Matsalolin Tattalin Arzikin Zasu Iya Kada Jam’iyyar Trump

Shugaban kasar Amurka Donal Trump wanda ya sami nasara a zaben shugabanci kasa na shekara ta 2024 ne saboda alkawalin kyautata tattalin arzikin kasar, a halin yanzu yana fama da matsaloli iri guda na wancan lokacin, amma mafi tsanani. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ya bayyana cewa a lokacin kashe 80% na Amurkawa […]
Aragchi: Manufatafa, Ita ce Kawo Karshen Yaki A Lebanon

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya tattauna ta wayar tarho, da shugaban kasar Lebanon Joshept Aoun, inda ya jaddada bukatar kawo karshe hare haren da sojojin HKI suke kaiwa kan kudancin kasar Lebanon. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto Aragchi yana cewa, damuwarsa shi ne yaki da kuma ci gaba […]