Saudia Ta ce Hare Hare Kan Riyar Ya Kashe Mutane 12i

Mutane 12 suka mutu sanan wasu 300 suka ji rauni sanadiyyar hare haren da mayakan Yemen suka kai kan tashar jiragen sama na Sarki Khalid ta kasa da kasa da ke birnin Riyad babban birnin kasar Saudia. Shafin yanar gizo na Arabnews ya nakalto hukumar zirga zirgan jiragen sama na kasar saudia tana fadar haka […]
Iran Ya Zargi IAEA Da Mika Kai Ga Amurka Da HKI

Shugaban hukumar makamashin Nukliya na kasar Iran Dr Mohammad Eslami ya bayyana cewa hukumar makamashin nukliya ta duniya wato IAEA, saboda mika kai ga takurawar kasashen Amurka da HKI ta bar aikin da aka dora mata gada daya, ta koma kan abinda Amurka da HKI suke so. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar ya nakalto […]
Kamfanoni Masu Zaman Kansu Na Kasashen Afganistan Da Iran 28 Ne Suka Kullar Harkar Kasuwanci

Kamfanoni Masu Zaman Kansu Na Kasashen Afganistan Da Iran 28 Ne Suka Kullar Harkar Kasuwanci a tsakaninsu wanda kimarsu kai kimanin dalar Amurka miliyon $500. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto ya bayyana cewa, kamfanonin JMI da kuma kamfanoni masu zaman kansu a kasar Afganistan 28 ne suka sanya sannu a kan […]
IRGC: Katafaren Jirgin Ruwan Mai Samawa Doka Yana Konewa A Hurmuz

Majiyar dakarun kare juyin juya halin musulunci na kasar Iran reshen Ruwa ko Navy ya bada sanarwan cewa wani katafaren tankar dakon mai wanda yake kokarin sace hanya ya kuma wuce ta hanyar da ta sabawa doka a mashigar ruwa ta Hurmuz ya gamu da nakiyan ruwa wanda ya fashe ya kuma kama da wuta. […]