Tinubu Ya Ba Da Umarnin Yi Wa Harkar Ƙwallo Gyaran fuska

za’a yi wa harkar kwallon kafar nijeriya gyaran fuska inda za ta kara zama jajirtacciya
Rasha Ta Sha Alwashin Hada Kai Da Iran Don Tunkarar Takunkumi

rasha ta yi alkawarin yin aiki da iran wajen dakushe takunkumin amurka
Isra’ila Tana Shirin Hana Falasdinawa Komawa Yankunansu

gwamnatin sahyuniya tana kokarin hana falasadinawa komawa gidajensu
Johson: Harin Da Amurka Ta Kai wa Iran Kuskure Ne Babba

tsohon jami’in birtaniya johson ya caccaki Amurka kan hari da ta kai wa iran
Pezeshkiyan: Iran Ba Zata Mika Wuya Ga Matsin Lamba Ba

shugaban kasar iran ya gana da fira ministan qatar kuma yace ira ba zata bada kai bori ya a ya hau ba