Iran Ta Gargadi Makiya Dangane Da Sabon Yaki A Kanta

Babban hafsan sojojin kasar Iran ya gargadi makiya kan kuskuren lissafi, idan sun sake farwa kasar da yaki. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Manjo Janar Ali Abdullahi, babban hafsan hafsoshin sojojin JMI yana fadar haka a lokacin zagayowar ranar masana’antun kayakin yaki na kasar Iran wato ranar 22 ga watan Augusta […]
China Ta Yi Watsi Da Bukatar Amurka Na Takurawa Iran

Gwamnatin shugaba Trump tana matsawa gwamnatin kasar China ta taimaka mata wajen dorawa Iran takunkuman tattalin arziki mafu muni da ta dorawa JMI don durkusar da ita. Amma gwamnatin Beijin tana jada baya, tare da cewa a ganint takunkuman tattalin arziki ko yaki ba zai taba amfani ko ya warware matsalar Amurka da Iran ba. […]
An Yi Jana’izar Shahidai 50 A Gaza

Gawakin shahidai kimani 50 ne aka gudanar da jana’izarsu a jiya Alhamis a gaza, 19 daga cikinsu yara kanana ne. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa an zakulo gawakin falasdinawan daga karkashin buraguzan gine gine n da HKI ta rusa a kansu ne bayan shekaru uku da fara kissan kiyashi a […]
Trump Ya Jada Baya Daga Shirinsa Na Karin Kudaden Fito

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya jada baya daga shirinsa na kara kudaden fito daga kayakin da suke shigowa Amurka daga mafi yawan kasashen duniya daga ciki har da kayakin abinci. Kamfanin dillancin labaranTasnim na kasar Iran ya bayyana cewa, kimani shekara guda da rabi da ya gabata ne shugaba Trump yayi wa Amurkawa alkawalin […]
Najeriya: Yan sanda Sun Ceci Mutane 75 Daga Hannun Yan Fashi

Yansandan najeriya a jihar Kaduna sun ceci mutane 75, wadanda suka hada da mata da yara daga hannun wasu yan fashi dauke da makamai a kusa da garin Folwaya a cikin karamar hukumar Birnin Gwari na Jihar. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto kakakin yansanda DSP Mansir Hassan yana cewa matafiyan wadanda yan kabilar […]
Pezeshkian Ya Bukaci Wadata kasa Da Makamashi

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa; Dole ne a yi ƙoƙari don samar da makamashi ga sassan masana’antu a cikin hangen nesa na ƙasa, tare da ba da fifiko ga ci gaba da samarwa da gudanar da aiki Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya bayyana cewa: Dole ne a yi ƙoƙari wajen samar da makamashi […]
Iran Ta Sanar Da Kakaba Mata Takunkumi Daga Amurka

Sanarwar Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran kan sabbin takunkumin tattalin arziki da Amurka ta kakaba wa Iran Dangane da sabbin takunkumin tattalin arziki da Amurka ta kakaba wa Iran, Ma’aikatar Harkokin Wajen Amurka ta bayyana cewa: Babu shakka takunkumin da Amurka ta kakaba wa Iran, wanda ke kai hari ga muhimman hakkokin bil’adama na kowane dan […]
Qalibaf: Iran Da Iraki Abokan Juna Ne Tsawon Tarihi

Shugaban Majalisar Dokokin Iran ya jaddada cewa: Sun kasance ‘yan uwa kuma abokai da ‘yan Iraki a cikin mawuyacin hali Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran (wato Majalisar Dokokin Iran), Muhammad Baqir Qalibaf ya gudanar da ziyara hubbaren Abul-Fadhl Abbas (amincin Allah ya tabbata a gare shi). Mataimakin Sakatare Janar na hubbaren Muhammad Ali Azhar, […]
Jaridar Independent: Yakin Iran Ya Janyo Illatar Sojojin Amurka

Jaridar Independent ta bayyana cewa: Sojojin Amurka sama da 750 ne suka samu raunuka tun lokacin da suka fara yaki da Iran Jaridar Independent ta Burtaniya, wacce ta nakalto bayanai daga Ma’aikatar Tsaron Amurka (Pentagon), ta ruwaito cewa: Adadin sojojin Amurka da suka ji raunuka tun bayan barkewar yaki da Iran a ranar 28 ga […]
Jakadan Rasha A UN: Iran Ta San Masalaharta Kanta

Wakilin Rasha a Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Iran kasa ce mai zaman kanta kuma ita kaɗai ce ke da hakkin yanke shawara kan tattaunawa da Amurka Jakadan Rasha kuma wakilinta na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya ya tabbatar da cewa: Iran kasa ce mai zaman kanta kuma mai cikakken iko, ita kadai ce […]
Akalla Mutane 50 Ne Su Ka Rasu Sanadiyyar Nutsewar Kwale-Kwale A Jahar Sokoto Dake Arewacin Nigeria

Kamfanin dillancin labarun “Reuters” ya nakalto shedun ganin ido suna cewa; Adadin wadanda su ka rasa rayukan nasu sandiyyar hatsarin na jirgin ruwa sun kai 50, da akwai kananan yara 40 a tsakaninsu.
Shugaban Kasar Kamaru Paul Biya Ya Koma Gida Bayan Batan Dabo Na Makwanni 10

Shugaban kasar ta Kamaru Paul Biya mai shekaru 93 ya kokma kasarsa bayan da ya dauki makwanni 10 ba a san inda ya tafi ba.
Gwamnatin Tarayyar Nigeria Tana Shirin Sauya Dokar Yunkurin Kisan Kai

A karkashin wannan Shirin za a daina daukar wanda ya yi kokarin kashe kansa a matsayin mai laifi da ake daurewa a gidan kaso na tsawon shekara daya.