Iran Ta Yi Tir da Harin Amurka Kusa da Asibitin Yara Na Ahvaz

Tehran ta ce harin ya tilasta wa hukumomi su gaggauta kwashe daruruwan marasa lafiya marasa galihu kuma ya haifar da firgici ga yara da ke jinya a asibitin.
IRGC, Ta Sake Kai Hare Haren Martani A Yankin

Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci na Iran sun samar da kai sabbin hare haren martani a wasu sansanonin Amurka a yankin.
Iran : Za Mu Kare Duk Inci Na Kasarmu Har Numfashin Karshe

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya yi alkawarin cewa Iran za ta kare dukkan yankunanta har sai numfashin karshe a daidai lokacin da Amurka ke ci gaba da kai hare-hare a kudancin kasar.
AU Ta Nemi Karin Tattaunawa Da Kasashen Sahel

Mahamoud Ali Youssouf, wanda da farko ya ziyarci Bamako, ya yi kira ga hukumomin rikon kwarya na Burkina Faso da su ci gaba da hadin gwiwa da AU da kuma inganta dangantaka tsakanin Kungiyar Kawancen Sahel (AES) da kuma Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka ta (ECOWAS ko CEDEAO).
Ma’ariv: Mutane 104,000 Ne Su Ka Gudu Daga “Isra’ila” Daga 2022-2024

A wani rahoton da jaridar “Ma’ariv” ta buga a jiya Juma’a, ta bayyana cewa; A tsakanin shekarar 2022 zuwa 2024 adadin ‘yan share wuri zauna da su ka gudu daga “Isra’ila” sun kai 104,000 saboda dalilai na tsaro da kuma na rabuwar kawuna, sannan kuma da tsadar gidaje. Jaridar ta ‘yan sahayoniya ta kuma ambaci […]
DRC Ta Bayyana Cewa Tana Goyon Bayan Shirin Zaman Lafiya

Shugaban kasar DRC ya bayyana cewa kasarsa tana goyon bayan Shirin zaman lafiya da kasashen yankin su ka gabatar da shi, da kuma na duniya domin ganin an kawo karshen yaki a gabashin kasar tasa. Shugaban kasar ta DRC Filixs Tshekedi ya kuma bayyana cewa yana son ganin dukkanin yarjejeniyoyin da aka kulla na zaman […]
Ridha’i: Za Mu Shiga Sabon Zangon Kai Hare-hare Mafi Tsanani Idan Yaki Ya Ci Gaba

Memba a majalisar fayyace maslahar tsarin musulunci janar Muhsin Ridha’i ya bayyana cewa; Iran za ta bude sabon Shafin kai hare-hare masu tsanani da rusau idan har abokiyar gaba Amurka ta ci gaba da kawo gare-harenta.” Janar Ridha’i ya kuma ce; Idan aka shiga wannan Zangon, to ba hari kwantankwacin wanda aka kawo Iran za […]
Limamin Tehran: Daukar Fansar Jinin Jagora Shahidi Zai Ci Gaba Har Zuwa Rusa Haramtacciyar Kasar Isra’ila

Wanda ya jagoranci sallar juma’a a birnin Tehran Hujjatul-Islam Haj Ali Akbari ya bayyana cewa; Daukar fansar jinin jagora shahidi zai ci gaba har zuwa korar Amurka daga cikin wannan yankin da kuma kawo karshen Haramtacciyar kasar Isra’ila. Kamfanin dillancin “Mehr” na Iran ya nakalto Hujjatul-Islam Wal Muslimin Muhammad Jawad Haj Akbari yana cewa; Babban […]
Iran Ta Rushe Na’uwar Harba Makamai Masu Linzami M142 HIMARS Ta Amurka A Kasar Kuwaiti

A wata sanarwar da IRGC su ka fitar sun bayyana cewa sun rusa na’urar “HiMARS” ta Amurka dake kasar Kuwaiti wacce take amfani da ita wajen harba makamai masu linzami. Sanarwar dakarun kare juyin ta kunshi cewa: Da Sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai A karkashin mayar da martani, da mayar da hannun […]