IRGC: Kama Jirgin Ruwan Da Yake Aiki Tare Da Sojojin Amurka

Dakarun kare juyin musulunci na Iran sun sanar da kame jirgin ruwa mai suna ” EPAMINIDES” wanda yake aiki tare da sojojin Amurka ‘yan ta’adda. Sanarwar da irgc ta fitar ta kunshi cewa, bayan sa ido da bin diddigi na tsawon watanni shida da su ka gabata, wannan jirgin ruwa ya rika zirga-zirga uwa tasoshin […]
Jeffrey Sachs: Tattalin Arzikin Duniya Zai Fuskanci Matsaloli Masu Hatsari Anan Gaba Saboda Yakin Amurka Akan Iran

Wani masanin tattalin arziki dan kasar Amruka Jeffrey Sachs ya bayyana cewa; A halin yanzu duniya tana shiga cikin wata matsalar tattalin arziki mai hatsari saboda halin da ake cikin a mashigar ruwan Hurmuz, wanda daya ne daga cikin hanyoyi mafi muhimmanci da makamashi yake wuce wa a duniya. Haka nan kuma takin zamani, dangogin […]
Lebanon: Mutane 15 Ne Su Ka Yi Shahada Tun Daga Tsagaita Wutar Yaki

Ma’aikatar kiwon lafiya ta kasar Lebanon ta sanar da cewa, mutane 15 ne su ka yi shahada tun daga lokacin da aka sanar da tsagaita wuta a tsakanin kasar da Haramtacciyar Kasar Isra’ila. Sanarwar ta kuma ci gaba da cewa, a ranar juma’ar nan da ta wuce, hare-haren ‘yan sahayoniya sun kashe mutane 6 a […]
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Isa Birnin Islamabad Na Kasar Pakistan

Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran Abbas Arakci ya isa birnin Islamabad na kasar Pakitsan domin ganawa da mahukuntan kasar akan halin da ake ciki a wannan yankin da kuma alakar kasashen biyu. Kamfanin dillancin labarun “Irna” na Iran ya nakalto cewa; A yayin da Abbas Akakci tare da tawagar da take rufa masa […]
Nigeria: Harin Bokoharam Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Da Dama A Arewacin Nigeria

Rahotanni da suke fitowa daga Jahar Borno dake arewa maso gabashin kasar sun ambaci cewa; Kungiyar ta bokoharam ta kai hari a garin “Bogabu’ da kuma Mayo-Ladde.” Maharan dai sun yi amfani da babura ne wajen kai hari, bayan da su ka ci karfin masu aikin bayar da tsaro a yankin. A garin Bugaro an […]
Ministan harkokin wajen Iran ya fara ziyarar aiki a kasashen Pakistan, Oman da kuma Rasha

Ministan harkokin wajen Jamhuriyar Musulinci ta Iran, Abass Araghchi, ya fa wani ran gadin aiki a kasashen Pakistan, Oman da kuma Turkiyya. Mista Araghchi ya isa birnin Islamabad na Pakistan a ranar Juma’a da dare. Zai tattauna da mahukuntan Pakistan kan batutuwa da dama da suka shafi kasashen, halin da ake ciki a yankin da […]
China ta soki Amurka akan shiga harkokinta kasuwancinta da Iran

Kasar China ta soki Amurka kan shiga harkokinta da Iran, tare da bayyana lamarin kwace jirgin ruwan dakon kaya da ya fito daga China zuwa Iran. China ta danganta lamarin da fashin teku a game da kwace jirgin ruwan na ta. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen China, Guo Jiakun, ya bayyana wa ‘yan jarida cewa kasar […]
Kungiyoyin gwagwarmaya sun kalubalanci hare haren baya bayan nan na Isra’ila a Gaza

Kungiyar Hamas da wasu gunguin kungiyoyin gwagwarmaya a yankin sun matukar kalubalantar hare haren baya bayan nan na Isra’ila a zirin Gaza. Kungiyoyin sun bayyana a cikin wata sanarwa cewa lamarin tamkar aikata laifukan yaki ne da kuma takala. Sanarwar ta ranar Asabar ta ce hare haren da suka hada da wadanda aka kai kan […]
Araghchi: Kasashe makwabta su ne babban fifiko ga Iran

A shafinsa na X kafin rangadin da zai yi, Araghchi ya rubuta cewa: “Zan fara rangadin zuwa Islamabad, Muscat, da Moscow a kan lokaci.” Ya kara da cewa: “Manufar ziyarce-ziyarcena ita ce daidaita tsakaninmu da abokan huldarmu kan batutuwan da suka shafi ƙasashen biyu da kuma tuntuɓar juna game da abubuwan da ke faruwa a […]
Farashin man fetur ya sake tashi a Amurka

A ranar Juma’a, farashin man fetur a Amurka ya tashi da centi 3, inda ya kai daloli 4.06 ga galan na man fetur na yau da kullun, bisa ga sabon bayani daga “AAA”. Wannan shine hauhawar rana ɗaya mafi girma a wannan ma’auni tun farkon wannan wata. Wannan dai shi ne hauhawa na biyu a […]