Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Dokar Zaɓen Najeriya Da Aka yi Wa Gyaran Fuska

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya sanya hannu a dokar zaben da aka yi wa kwas-kwarima, kwana guda bayan da majalisun dokokin kasar suka amince da ita. A jiya laraba ce shugaba Tinubu ya sanya hannu kan dokar, a wani taro da ya gudana a fadarsa da ke Abuja, wanda ya samu halartar shugaban majalisar […]

Sama Da Yan kasar Holland 640 Da Suka Yi Yaki Da Sojojin Isra’ila A Gaza

rahotanni sun bayyana cewa sama da yan kasar Holland 640 suka yi yaki da sojojin Isra’ila a lokacin kisan kare dangin Gaza da kuma harin da aka kai a gabar yammacin kogin Jodan kamar yadda bincike ya nuna, kuma an yi gargadin yi yuwar gurfanar da su a gaban kotu kan tafka laifukan yaki sabon […]

Falasdinawa 3 Sun Mutu A Wani Hari Da Sojojin Isra’ila Suka Kai A Gaza

rahotanni sun bayyana cewa kimanin falasdinawa 3 ne suka mutu sakamakon harin da sojojin HKI suka kai a yankin gaza a ranar farko ta Azumin watan Ramadan mai Alfarma, a ci gaba da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da ka cimma tsakaninsu da kungiyar Hamas . A jiya ranar laraba da ta gabata daya […]

Kasashen Iran Da Saudiya Sun Tattauna Kan Dangantakar Dake Tsaninsu

minsitan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arqchi ya tattaunawa da takwaransa na kasar saudiya  ta wayar tarho Faisal bin Farhan alsaud, kuma sun tattaunawa kan dangantar dake tsakaninsu, da kuma ci gaban da aka samu a tattaunawar da aka yi ba ta kai tsaye ba tsakinta da kasar Amurka kan shirinta na nukiliya na zaman […]

Shugaban Iran Ya Jaddada Aniyar Yin Hidima Ga Al’ummar Kasar

Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Babban abin da ya fi muhimmanci shi ne biyan bukatun al’umma Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada cewa: Dole ne a mayar da hankali kan ayyukan ƙasa kan yi wa jama’a hidima da kuma magance damuwarsu, yana mai jaddada cewa wannan shine babban abin da ya fi muhimmanci […]

Iran Ta Gargadi Masu Jibge Jiragen Ruwan Yakinsu A Yankin Yammacin Asiya

Iran ta yi gargaɗin cewa: Kasancewar jiragen ruwa daga wasu ƙasashen da ba na yanki ba a Yammacin Asiya ba abu ne da za a amince da shi ba Kwamandan Rundunar Sojin Ruwa ta Iran, Admiral Shahram Irani, ya tabbatar da cewa: Kasancewar jiragen ruwa daga ƙasashen da ba na yanki ba a Yammacin Asiya […]

Tsagerun Yahudawan Sahayoniyya Sun Kashe Wani Bafalasdine A Gabashin Qudus

Wani Bafalasdine ya yi shahada sakamakon harbin bindiga daga tsagerun yahudawan sahayoniyya ‘yan kaka gida Ma’aikatar Lafiya ta Falasdinawa ta sanar da shahadan wani matashi sakamakon raunukan da ya samu a harin da tsagerun yahudawan sahayoniyya suka kai a garin Mikhmas, arewa maso gabashin birnin Kudus da aka mamaye. A halin yanzu, Jordan ta yi […]

Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 198

198-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin al-kur’ani mai girma, ko cikin wasu laittafan wadanda suka hada da littafin dastane rastan na Aya. Shahid Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawa na maulana jalaluddeen Rumi, ko […]

Duniyarmu A Yau: Amurka Ta Tsara Kifar Da JMI A Matakai 7

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya gabata, wadanda suka shafi siyasa zamantakewa tattalin arziki da kuma tsaro. Da fatan masu sauraro zasu kasance tare da mu. ////…Madallah, masu sauraro labarinmu na […]

Iran: An Ga Jinjirin Watan Ramadan, Ranar Alhamis Daya Ga Watan Ramadan

Hukuma mai kula da ganin jinjirin wata karkashin ofishin jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ta tabbara da cewa an ga jinjirin watan Ramadan a daren Jiya Laraba wanda ya maida watan Shaaban 29 sannan ranar Alhamis ta zama daya ga watan Ramadan mai alfarma. Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya […]

Pakistan Ta Kashe Yan Ta’adda 12 A Yankin Bajaur Sannan Ta Rasa Sojoji 11

Majiyar   sojojin kasar Pakistan ta bayyana cewa sojojin sun kasha yan ta’adda 12 a wani harin da suka kai kansu a wani shingen da suka kafa a garin Bajaur a yayinda suka rasa sojoji 11 a ranar litinin da ta gabata. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa, sojojin kasar ta Pakistan […]

HKI Ta Bukaci A Samar Da Kwararar Falasdinawa Zuwa Wajen Kasarsu Da Aka Mamaye

Ministan harkokin cikin gida na HKI Bezalel Smotrich  ya yi kira ga gwamnatin kasar ta kodaitar ta kuma yi dukkan abinda zata yi don ganin Falasdinawa da kansu su fara kwarara zuwa wajen kasarsu da aka mamaye saboda bawa HKI fadada kasar zuwa dukkan yankunan kasar Falasdinu da suka mamaye, sannan don kuma debe fatan […]

Iran: Maikiya Sun Tsara Matakai 7 Na Kifar Da JMI A Rikici Na Farkon Shekara

Shugaban bangaren leken asiri na rundunar kare juyin juya halin musulunci Burgedia Janar Majid Khademi ya bayyana cewa makiya JMI sun tsara matakai har guda 7 a rikicin yan ta’adda ta Daesh a farkon wannan shekara a kasar, kuma manufarsu ta karshe ita ce tumbuke gwamnatin JMI. Khademi ya bayyana haka ne a jiya Laraba […]

Iran: Shigowar HKI Da Barnan Tayi Ne Ya Sa Iran Nemi Kwarewa A Fasahar Nukliya

Muhammad Islami

Shugaban Hukumar makamashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bayyana cewa shishigin HKI da kuma barnan da ta yiwa kasar Iran suna daga cikin abubuwan da suka tilastawa hukumarsa ta bukaci kwarewa a harkokin fasahar Nukliya da kuma tashe makamashin Uranium da kanta, ba tare da dogaro da wata kasa a duniya ba. Tashar […]