Gaza: Qassam Sun Sanar Da Sunayen Wasu Daga Cikin Kwamandojinsu Da Suka Yi Shahada

Dakarun rundunar “Izzuddin Kassam” na kungiyar Hamas sun sanar da sunayen wasu daga cikin kwamandojinsu da su ka yi shahada, gabani da kuma bayan tsagaita wutar yaki. Sanarwar wacce kungiyar ta Hamas ta fitar a yau Litinin a cikin faifan bidiyo, ta kunshi sunayen Muhammad Sinwar ( Abu Ibrahim), wanda ya gaji shahid Muhammad Dhaif, […]
Kungiyar Kurdawan Syria Ta Dakatar Da Zuwa Birnin Damasucuss Domin Warware Sabani Da Mahukuntan Kasar

Kungiyarta Kurdawa ta “Syrian Democratic Forces” ta sanar da cewa shugabanta Mazlum Abdi ba zai je birnin Damascuss ba, saboda wasu dalilai na tsarin aiki. A yau Litinin ne dai kungiyar ta ce; A yau Litinin 29/Disamba 2025 aka shirya cewa Mazlum tare da masu yi masa rakiya za su tafi birnin Damascuss, sai dai […]
Kasar China Da Taiwan Suna Atisayen Soja Mai Kalubalantar Juna

A yau Litinin ne dai kasar China ta bude rawar soja da bangarori mabanbanta suka shiga, da su ka hada da sojan ruwa, sama da kuma rundunar dake kula da makamai masu linzami. Kakakin rundunar sojan China na gabashin Kasar, Xi Yi ya ce, manufar wannan atisayen shi ne jan kunne da gargadi ga jagororin […]
Iran: Duk Wani Gigin “Yan Sahayoniya Na Kai Wa Kasar Hari Zai Fuskanci Martani Mai Tsanani

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran Dr. Isma’ila Baka’i ya bayyana cewa; Duk wani sabon hari da ‘yan sahayoniya za su kawo kan Iran, zai fuskanci mayar da martani mai tsananin gaske fiye da wanda su ka gani a baya. Kakakin ma’aikatar harkokin wajen na Iran wanda ya gabatar da taron manema labaru a yau Litinin […]
An Kaddamar Da Zaben Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ba Tare Da Tangarda Ba

Masu sa ido akan zaben kasar Afirka Ta Tsakiya suna nuni da cewa zaben shugaban kasa da aka yi a jiya Lahadi 28/12/2025 bai sami tangarda ko wata gardama ba. Wata mai sa ido akan zaben na Afirka Ta Tsakiya, Jeanne Aurelie Ngo Balnoun ta bayyana cewa; Za mu iya fadin cewa, zaben ya tafi […]
Iran ta jaddada bukatar kare hurimin kasar Yemen

Iran ta sake jadadda bukatar kare hurimin kasar Yemen da kuma samun tattaunawa ta tsakanin ‘yan kasar da makomarsu. Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ne ya bayyana hakan a daidai lokacin da ake samun karuwar tashin hankali a kudancin kasar ta Yemen. Ya bayyana hakan ne a lokacin tattaunawa daban-daban da takwarorinsa na Saudiyya […]
An samu siginal daga taurarin dan adam uku da Iran ta harba a sararin samaniya

Iran ta ce ta samu nasarar karbar siginar na farko daga taurarin dan adam guda uku da ta harba zuwa sararin samaniya a jiya. Ministan Sadarwa da Fasaha na Iran ya sanar da cewa an samu nasarar karbar siginar farko daga taurarin dan adam na kasar guda uku, Zafar 2, Paya, da Kosar, wadanda aka […]
AFCON : Aljeriya da doke Burkina 1-0, Ivory Coast ta yi kunnen doki 1-1 da Kamaru

A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika da yanzu haka ke gudana a Morocco, Gabon ta doke Mozambique 3-2, yayin da Sudan ta doke Equatorial Guinea da 1-0 a wasansu na ranar Lahadi. Haka zalika Aljeriya da doke Burkina faso 1-0 sai kuma Ivory Coast ta yi kunnen doki 1-1 da […]
Iran ce ta 7 a cikin manyan masu samar da karfe a duniya

Wani sabon rahoto da kungiyar dake bin diddigin samar da Karfe ta Duniya, ta fitar ya nuna cewa Iran ta ci gaba da kasancewa a matsayi na bakwai a cikin manyan masu samar da karfe a duniya. A watan Nuwamba kadai, Iran ta samar da tan miliyan 3.4 na karfe, wanda ke wakiltar karin kashi […]
Gwamnatin sojin Nijar Ta yi watsi Da Zargin Orano Kan Satar Masa Sinadarin Uranuim

Gwamnatin jamhuriya Nijar ta yi watsi da zargin sace makamashin Uranuim da aka jibge a cibiyar Somair da ke arwacin kasar da kamfanin Orano mallakin Faransa ya yi mata. Gwamnatin Nijar , ta bakin ministocinta na shari’a dana ma’adinan karkashin kasa,a taron ministocin da suka kira a ranar asabar, ta jaddada aniyarta na tabbatar da cikakken […]
Abbas Araqchi Yayi Gargadi Game Da Makircin Makiya Na Wargaza Yamen

Abbas Araqchi ya fadi cewa ya kamata dukkan kungiyoyin kasar Yamen su shiga tattaunawa domin bullo da hanyoyin da za su tunkari makircin makiya na raunanawa da kuma wargaza kasar ta yamen Araqchi yayi wannan tsokacin ne a wata tattaunawa ta wayar tarho da suka yi da ministan harkokin wajen kasar yamen Abdulwahid Abu ras […]
Al’ummar Gaza Na Fuskantar Mastalar Haihuwa da Kisan Kiyashin Isra’ila

Hukumomin lafiya a yankin Gaza sun bada rahoton raguwar yawan haihuwa da kuma karuwar yin barin ciki , wanda rashin abinci mai gina jiki , damuwa da kuma takaita yadda za’a samu kula da lafiya , adaidai lokacin da isra’Ila ke kisan Karen dangi a yankin. Kamar yadda bayanan da ma’aikatar lafiya ta yankin falasdinu […]
Shugaban Ansarullah: Yayi Gargadi Daukar Matakin Soji Kan Kasancewar Isra’ila A Somaliland

Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yamen ya bayyana cewa kasancewa Isra’ila a yankin Somaliland za su dauke shi a matsayin inda za’a kai harin soji, domin ya zama babbar barazana ne ga kasashen somaliya da yamen da ma tsaron yankin wanda ya zama wajibi ne a kalubalanceshi da gaske. Wadannan kalamai sun fito ne daga […]
Rasha Da Amurka Sun Yi Fatali Da Ra’ayin Kasashen Turai Kan Batun Dakatar Da Bude Wuta Ta Wucin Gadi A Ukrain

Shugaban kasar Rasha viladmir putin da na Amurka Donald Trump sun yi watsi da bukatar da kasashen turai suka gabatar na wucin gadi kan batun tsagaita bude wuta, sun bukaci gwamnatin Kiev ta dauki matakin gaggawa don kawo karshen rikicin. Mai kula da siyasar wajen na fadar Kremlin Yuri Ushakov ya bayyana a wata tattaunawa […]
Shiraz: Babbar cibiyar yawon bude ido na kiwon lafiya a Yammacin Asiya

Pars Today – Jami’ar Kimiyyar Lafiya ta Shiraz da ke lardin Fars a Iran ta dauki manyan matakai wajen mayar da birnin cibiyar yawon bude ido na likitanci a Yammacin Asiya ta hanyar sanya hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa da Uzbekistan da kuma shirin fadada tattaunawa da sauran kasashe makwabta. A matsayin wani bangare na […]
Tafarkin Shahid Soleimani zai ci gaba da wanzuwa – Masu Amfani Da X

Pars Today – Kimanin shekaru shida sun shude tun bayan shahadar Laftanar Janar Qasem Soleimani, kwamandan yaki da ta’addanci a duk duniya, kuma masu amfani da X na Iran suna ci gaba da tunawa da shi da jarumtarsa. 3 ga Janairu, 2026, yana bikin tunawa da kisan gillar Janar Qasem Soleimani na Iran, kwamandan yaki […]