AFCON :  Aljeriya da doke Burkina 1-0, Ivory Coast ta yi kunnen doki 1-1 da Kamaru

A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika da yanzu haka ke gudana a Morocco, Gabon ta doke Mozambique 3-2, yayin da

A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na Afrika da yanzu haka ke gudana a Morocco, Gabon ta doke Mozambique 3-2, yayin da Sudan ta doke Equatorial Guinea da 1-0 a wasansu na ranar Lahadi.

Haka zalika Aljeriya da doke Burkina faso 1-0 sai kuma Ivory Coast ta yi kunnen doki 1-1 da Kamaru.

Ranar Litini akwai karawa tsakanin Zimbabwe da Afrika ta Kudu, Haka kuma akwai fafatawa tsakanin Angola da Masar.

Akwai kuma karawa tsakanin Zambia da Morocco mai masaukin baki.

A yayin da Mali zata fafatawa da Comoros.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted