Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Zama Mai Biyayya Ga Amurka Ba

Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran, Imam Sayyid Aliyul Khaminae, yace mafarkin da gwamnatin Amurka take yi na JMI ta yi biyayya a gareta, abu ne wanda ba zai taba faruwa ba. Ya kuma yi gargadi ga mutanen kasar su yi hattara da kokarin raba kansu. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran […]
An Gudanar Da Tarukan Makoki Shahadar Imam Ridha (AS) A Hubbarensa Da Ke Mashhad

A dai dai ranar da ake juyayin shahadar limami na 8 daga cikin limaman shia miliyoyin mutane daga ciki da wajen kasar Iran sun yi cincirindo a hubbaren sa da ke birnin Mashahd na arewa maso gabacin kasar. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewam juyayin da mabiya mazahabar iyalan gidan manzon […]
Aragchi: Batun ‘Isra’ila Babba” Mafarki ne Kuma Barazana Ce Ga Zaman Lafiya A Duniya

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa mafarkinn da HKI take yi dangane da ‘Isra’ila babba” wani rudu ne, wanda ba zai je ko ina ba, amma kuma zai haddasa rashin zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya dama duniya gaba daya. Don haka akwa bukatar daukan mataki mai kwari don dakile […]
Dakarun IRGC A Inan Iran Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Gwamnatin Iran

Dakarun kare juyin juya halain Musulunci a nan Iran sun nuna goyon bayansu ga gwamnatin JMI, sun kuma yaba da ayyukan da gwamnatinn take yi na kawo ci gaban kasar. Tashar talabijian ta Prestv a nan Tehran ta nakalto dakarun na IRGC na bayyana haka a wani rahoton da suka fitar wanda yayi dai dai […]
Juyayin Shahadar Jagoran Shiriya Na Iyalan Gidan Manzon Allah Imam Ali Arridha {a.s} A Mash’had Sun Kai 3,500,000

Birnin Mashhad na Iran ya karbi bakwancin maziyarta 3,500,000 daga kasashe 20 a yayin taron tunawa da shahadar Imam Rida (a.s) Dubban daruruwan masu Ziyara daga ciki da wajen kasar Iran ne suke gudanar da taron tunawa da zagayowar ranar shahadar Imam Ali dan Musa al-Rida (a.s) a birnin Mashhad mai alfarma da ke arewa […]
Ma’aikatar Shari’a Ta Sojojin Kasar Iran Ta Ce; Dakarun ‘IRGC’ Barkono Ne A Idanun Makiya

Ma’aikatar Shari’a ta Sojin Iran ta jaddada cewa: Dakarun kare juyin juya halin Musulunci barkono ne a idanun makiya Shugaban hukumar shari’a ta sojojin kasar Iran ya bayyana cewa: Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran da kuma sauran dakarun kasar sun kare juyin juya halin Musulunci da al’ummar Iran da kuma al’ummar yankin […]
Makami Mai Linzamin Iran Kirar Qasim Basir Mafarkin Ban Tsoro Ne Ga Tsarin Tsaron Makiya

Makami mai linzami kiran Qasim Basir, mafarki mai ban tsoro ga tsarin tsaron Amurka da ‘yan sahayoniyya A wata hira da aka yi da shi ta gidan talabijin, ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana makami mai linzamin Qasim Basir a matsayin mafi inganci na Iran. Da yake magana game da makami […]
Al’ummar Birnin Chicago Na Amurka Sun Gudanar Da Gagarumar Zanga-Zangar Goyon Bayan Falasdinawa

Al’ummar birnin Chicago na Amurka sun ci gaba da zanga-zangar mako-mako don nuna adawa da goyon bayan Amurka ga gwamnatin mamaya Al’ummar birnin Chicago na Amurka sun ci gaba da gudanar da zanga-zangar goyon bayan Falasdinu a birnin na Chicago da Illinois. Masu zanga-zangar sun fito kan tituna domin jaddada bukatarsu ta mako-mako na kawo […]
Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi Ta Bayyana Kakaba Yauwa A Gaza Da Laifin Yaki

Kungiyar Hadin Kan Kasashen Musulmi ta jaddada cewa: Bayyanar yunwa a Gaza laifi ne na yaki da ke bukatar daukar matakin gaggawa na kasa da kasa Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta bayyana damuwarta kan rahoton da Majalisar Dinkin Duniya ta bayar dangane da yaduwar yunwa a zirin Gaza. Kungiyar ta dora wa […]
Ministan Tsaron Iran: Ba Mu Yi Amfani Da Manyann Makamanmu A Yaki Da Isra’ila Ba

Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya jaddada cewa, a yakin baya-bayan nan da aka kallafa wa kasarsa ba su yi amfani da manyan makaman da kasar take mallaka ba. Janar Nasirzadeh ya bayyana cewa, a wannan yakin, Iran ta fuskanci barazana bayan da kasa mafi karfin soji a duniya wato Amurka, da […]
Holland: Karin ministoci 8 sun yi murabus saboda kin daukar matakai kan Isra’ila

Ragowar ministocin jam’iyyar New Social Contract na Netherland sun yi murabus daga gwamnati, jim kadan bayan da ministan harkokin wajen kasar Kasper Voldkamp ya sanar da murabus dinsa a ranar Juma’a, sakamakon dakile daukar matakai masu tsauri kan mamayar Isra’ila da kuma ayyukan yakin da take tafkawa a Gaza da gabar yammain Kogin Jordan a […]
Tel Aviv: Dubban Yahudawa Na Ci Gaba Da Zanga-zangar Adawa Da Yaki A Gaza

A yammacin jiya Asabar ne aka gudanar da zanga-zanga a birnin Tel Aviv don nuna adawa da yakin da Harmtacciyar Kasar Isra’ila ke yi a zirin Gaza, kamar yadda kafafen yada labaran Isra’ila suka rawaito. Daga cikin jiga-jigan mutane da suka halarci zanga-zangar har da memba na Knesset Ofer Cassif, wanda ya rubuta cewa, “A […]
‘Yan jarida 240 ne Isra’ila ta kashe a Gaza bayan sake kashe wani dan jarida a jiya

Ya zuwa yanzu adadin ‘yan jaridan da “Isra’ila” ta kashe a Gaza ya kai 240 tun farkon yakin kisan kare dangi a zirin Gaza, bayan kashe dan jarida mai daukar hoto Khaled Muhammad al-Madhoun, wanda ke aiki da gidan talabijin na Falasdinu, a cewar wata sanarwa da ofishin yada labarai na gwamnatin Falastinu ya fitar. […]