Janar Mousavi: Karfafa Tsaro Ne Zai Kare Iran Daga Duk Wata Barazana

Babban hafsan hafsoshin sojin kasar Iran ya bayyana cewa: Kare kasar Iran daga barazana ya dogara ne kan karfafa karfin tsaronta Babban hafsan hafsoshin sojin kasar Iran Manjo Janar Seyyed Abdulrahim Mousavi ya jaddada cewa: Hanya daya tilo ta kare kasar daga fuskantar barazana ita ce ci gaba da dabarun karfafa karfin tsaro. Manjo Janar […]
Iran Tana Ci Gaba Da Karfafa Ayyukan Tsaron Kasar

Ma’aikatar tsaron kasar Iran ta jaddada cewa: Ana ci gaba da karfafa ayyukan tsaron kasar ba tare da nawa ba A cikin wata sanarwa da ta fitar ta ranar masana’antun tsaro na kasar Iran, ma’aikatar tsaron kasar Iran ta tabbatar da cewa: Makiya Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun fahimci cewa, duk wata kasada ko kuskure […]
Hamas: Ta Jaddada Rashin Halaccin Isra’ila Wajen Kula Da Masallacin Al-Aqsa

Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas da jaddada cewa: Gwamnatin mamayar Isra’ila ba ta da halaccin kula da Masallacin Al-Aqsa A cikin wata sanarwa da ta fitar ta cikan shekaru 56 da kona masallacin Al-Aqsa, kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta jaddada cewa; Gwamnatin mamayar Isra’ila ba ta da wani hakki ko hurumin iko a kan […]
Kungiyar Ansarullahi Ta Bayyana Abin Da Ake Aikatawa A Gaza A Matsayin Laifin Karni

Jagoran Kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Abin da ake aikatawa a Gaza, laifi ne na karni Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Badr al-Din al-Houthi ya jaddada cewa: Irin wahalhalu da yunwa da ‘yan sahayoniyya suka haifar a Gaza abu ne mai muni, kuma laifi ne na karni. Ban da […]
Human Rights Watch Ta Soki Gwamnatin Burkina Faso Kan Korar Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ta soki korar jami’in Majalisar Dinkin Duniya da Burkina Faso ta yi bayan wani rahoto kan cin zarafi Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Human Rights Watch ta soki matakin da gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso ta dauka na korar wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya Carole Fleur-Simyrczyniak tare da […]
Jordan: Isra’ila Tana Wargaza Duk Hanyoyin Samun Zaman Lafiya A Yankin

Ministan harkokin wajen kasar Jordan ya bayyana cewa yaka a kan Gaza wanda ya kashe dubban falasdinawa, da kuma kara fadada shi a halin yanzu ta gwamce yanking aba daya daga kungiyar Hamas, mai yuwa da fitar da Falasdinawa da karfi daga gidajensu zuwa wasu yankuna, ya wargaza duk fatan da ake da shin a […]
Iran: Sojojin Ruwa Sun Fara Gudanar Da Gagarumin Atisaye

Sojojin ruwa na kasar Iran sun fara atisayen soje na kwanaki biyu a kudancin tekun indiya wanda aka sanya masa suna (Karfin mai dorewa na 1404), inda zasu gwada makaman garkuwa na makamai masu linzami da dama saboda kare sararin samaniyar kasar. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa atisayen zai hada […]
Iran: Akwai Sabbin Makamai Da Har Yanzu Ba A Riga An Yi Amfani Da Su Ba

Ministan tsaron kasar Iran Burgedia Janar Aziz Nasir Zadeh ya bayyana cewa Iran a shirye take ta maida martani mafi tsanani kan makiya idan sun kuskura sun sake takalar kasar da yaki. A wannan makaron makamai zasu yi kisa mai yawa a kan sojojin makiya. Ya ce an kammala dukkan gwaje-gwajen da yakamata a iyawa […]
Amurka Ta Jingine Bada Viar Shiga Kasar Daga Zibabwe

Gwamnatin kasar Amurka ta basa sanarwar jingine mafim yawan bukatun Visa na shiga kasar daga kasar Zimbanwe, tare da bayyana damuwar gwamnatin Amurka da sabawa sharuddan bada visar musamman wuce lokacinda yakamata a fice daga kasar. Majiyar ofishin jakadancin Amurka a birnin Harare ta bayyana cewa wannan bay a nuna cewa Amurka ta daina bada […]
Iran Da Masar Sun Tattauna Dangane Da Kwace Gaza

Gwamnatocin Iran da Masar sun bayyana damuwarsu da shirin Natanyahu na kwace zirin gaza gaba daya da kuma sauyawa falasdinawa da suka rage wurare da karfi, saboda ginawa yahudawa matsugunai a yankin. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ministocin harkokin wajen na kasar Iran Abbas Aragchi da kuma tokwaransa na kasar Masar […]
Uganda ta musanta amincewa da karbar ‘yan gudun hijira daga Amurka

Wani babban jami’in kasar Uganda ya musanta rahoton da kafar yada labaran Amurka ta fitar a ranar jiya Laraba cewa kasarsa ta amince da karbar mutanen da aka kora daga Amurka, yana mai cewa “kasarsa ba ta da abubuwan da ake bukata don karbarsu.” Tashar CBS News ta bayar da rahoton cewa, Washington ta cimma […]
Amurka ta ce a shirye take ta koma tattaunawa da Iran

Majiyoyin diflomasiyyar kasashen yamma sun shaidawa tashar Al Mayadeen cewa, mataimakin sakataren harkokin wajen kasar Switzerland Gabriel Luginger ya aike da sako daga manzon Amurka Steve Witkoff ga jami’an gwamnatin Iran a Tehran. A cewar majiyoyin, sakon na Witkoff ya nuna cewa a shirye Washington ta ke ta sake komawa tattaunawa tare da Iran, da […]
Al-Fayadh: Har Yanzu Iraki Na Da Bukatar Dakarun Hashd Al Shaabi

Shugaban Rundunar sa kai ta al’ummar kasar Iraki wato Hashd Al Shaabi (PMF) Faleh al-Fayadh, ya tabbatar da cewa, dakarun Iraqi Popular Mobilisation Forces (PMF) suna kare Iraki ne kawai kuma ba su da wata rawar da suke takawa a wajen kasar Iraki. A yayin wata hira da aka yi da shi ta gidan talabijin, […]
Amurka Ta Kakaba Wa Jami’an Kotun ICC 4 Takunkumai Kan Gurfanar Da Isra’ila

Gwamnatin Donald Trump ta kakaba wa wasu jami’ai hudu na kotun hukunta manyan laifuka ta duniya takunkumi (ICC) takunkumi, lamarin da ya kara ta’azzara takun saka da Washington ke yi da kotun kan shari’o’in da suka shafi Amurka da gwamnatin Haramtacciyar Isra’ila. A cikin wata sanarwa da ya fitar a wannan Laraba, sakataren harkokin wajen […]
MDD: ’Yan Najeriya miliyan 31 na fama da karancin abinci

Hukumar kula da ayyukan jin-ƙai ta Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD), ta nuna damuwa kan yadda matsalar yunwa da talauci da kuma rashin tsaro ke ƙara ta’azzara a Najeriya. Hukumar ta ƙiyasta cewa sama da mutane miliyan 31 na fama da ƙarancin abinci a faɗin Najeriya. Hukumar ta ƙara da cewa akwai yara ƙanana sama da […]
Jagora yayi ta’aziyyar rasuwar Farshchian fitaccen masanin fasahar zanen Farisa

Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya fitar da sakon ta’aziyya bayan rasuwar fitaccen masanin fasahar zanen Farisa Mahmoud Farshchian. A cikin sakon nasa, Jagoran ya yaba wa masanin a matsayin tauraro mai haskawa na fasahar Iran, yana mai cewa jajircewarsa da ruhinsa sun taimaka wajen daukaka fasaharsa. Fitaccen masanin Mahmoud Farshchian, […]