Shugaban Kasar Iran Ya Yi Gargadi Kan Tsoma Bakin Kasashen Waje Kan Harkokin Kasarsa Da Armeniya

Shugaban kasar Iran yayi gargadi kan hadurran da sojojin kasashen waje ke da shi a kan iyakar Iran da Armeniya Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi amanna da kiyaye ‘yancin kan kasar Armeniya da kuma ci gaba da huldar abokantaka a tsakanin kasashen biyu. Shugaba Pezeshkian ya […]
Kasashen Iran Da Armeniya Sun Kara Karfafa Dangantakar Da Ke Tsakaninsu Ta Fuskoki Da Dama

Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Kasar Armeniya ta tabbatar da cewa babu wata barazana ga Iran daga yankinta Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya bayyana cewa: Bangaren Armeniya ya tabbatar da cewa babu wata barazana ga Iran daga yankinsa. Haka nan kuma yayin da yake ishara da shawarwarin da aka yi […]
Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Sun Kara Shirye-Shiryen Tunkarar Duk Wata Barazana

Mataimakin babban kwamandan Dakarun juyin juya halin Musulunci na Iran ya ce: Sun kara shiri cikin watanni biyun da suka gabata Manjo Janar Ali Fadavi, mataimakin babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na ‘IRGC’, ya ce: An kara shirya dakarun “IRGC” cikin watanni biyu da suka gabata. A cikin wata sanarwa da ya […]
Rasha Ta Sanar Da Tattaunawa Tsakanin Shugabannin Rasha Da Amurka Kan Batun Ukraine

Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana cikakkun bayanai game da tattaunawan Putin da Trump Mataimakin shugaban kasar Rasha Yuri Ushakov ya sanar da wata tattaunawa ta wayar tarho tsakanin shugaban kasar Rasha Vladimir Putin da shugaban Amurka Donald Trump a wasu ‘yan sa’o’i da suka gabata. Ushakov ya ce: “A wasu ‘yan sa’o’i da suka gabata, […]
Hukumar Ba Da Agaji Ta Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Kakkausar Suka Kan Aniyar Isra’ila Ta Mamaye Gaza

Hukumar bayar da agajin jin kai ta Majalisar Dinkin Dunya {OCHA} ta bayyana shirin da aka sanar na mamaye Gaza da cewa; Zai haifar da mummunan sakamako na jin kai Ofishin kula da ayyukan jin kai na Majalisar Dinkin Duniya (OCHA) ya yi gargadin cewa: Shirin da gwamnatin mamayar Isra’ila ta sanar na mamaye daukacin […]
Aragchi: Armenia Ta Yi Alkawari Kan Cewa Babu Sojojin Amurka Da Zasu Zo Yankin Kaukas

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Armenia ta yi alkawalin cewa babu wani sojojin Amurka da zai shiga yankin kaukas ta kudu kusa da kanika da kasar Iran. Musamman ta san cewa Iran bata son haka hakama kasar Rasha. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto Arachi […]
Zelensky A Shirye Yake Ya Zauna Da Trump Da Kuma Putin Don Kawo Karshen Yaki A Ukraine

Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya ce a shirye yaki da zauna da Trump da Kuma Putin a gefe guda don tattaunawa da kuma kawo karshen zabar da jinin mutanen kasashen su. Tsahar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar gwamnatin kasar Ukraine na fadar haka, ta kuma kara da cewa shugaban kasar […]
Jakadan Amuka Na Musamman A kasar Lebanon Ya amince Da Kwance Damarar Hizbullah Mataki-Mataki

Jakadann Amurka na musamman a kasar Lebanon Tom Barrack ya bayyana cewa ya yarda da matakan da gwamnatin kasar Lebanon take dauka don kwance damarar kungiyar Hizbulla ta kasar, Shafin yanar gizo na Alarabia na kasar Saudiya ya bayyana cewa Barrack ya shaidawa gwamnatin kasar Lebanon kan cewa yana kirin kungiyar Hizbullah da kuma kasar […]
Yawan Yan Jarida Da HKI Ta Kashe A Gaza Sun Kai 239

Majiyar gwamnatin Hamas a Gaza ta bada sanarwan cewa sojojin haramtacciyar kasar Isra’ila(HKI) sun kashe wani dan jirida a Gaza, wanda ya kawo adadinn yan jaridan da ta kashe tun farkon watan octoban shekara 2023 zuwa 239. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto majiyar kiwon lafiya a gaza na cewa a jiya […]
Iran Da Pakistan Sun Amince Da Ninka Kasuwancin Kayakin Noma A Tsakaninsu

Gwamnatocin kasashen Iran da Pakisatan sun amince su ninninka yawan kayakin noma na kasuwanci a tsakaninsu. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto minitan noma na kasar Iran Jihad Gholam reza Nouri yaqna fadar haka a jiya litinin ya kuma kara da cewa kasashen biyu zasu karfafa harkokin siyasa da kuma tattalin arziki […]
Iran Da Armenia sun kudiri aniyar kara bunkasa alakokinsu a dukkanin fagage

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian na gudanar da ziyarar aiki a kasar Armeniya domin sanya hannu kan wasu muhimman yarjejeniyoyin da suka dace da moriyar kasashen biyu, da kuma tattauna muhimman batutuwa dangane da kasantuwar Amurka a yankin. Yayin da yake jagorantar wata babbar tawaga, Pezeshkian ya isa Yerevan a ranar litinin a matakin farko […]
Hamas da sauran bangarorin Falastinawa sun amince da shawarar tsagaita wuta

Kungiyar Hamas da sauran bangarorin Falesdinu na gwagwarmaya sun amince da kudurin tsagaita bude wuta da masu shiga tsakani na Masar da Qatar suka gabatar, kamar yadda wani babban jami’in Falasdinu ya shaidawa Al Mayadeen. Bayan haka, Hamas a cikin wata sanarwa ta tabbatar da cewa ta amince da kudurin tsagaita bude wuta a zirin […]
DR Congo da mayakan M23 sun kasa cimma matsaya a  yarjejeniyar Doha

Kungiyar M23 da ke dauke da makamai a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango, ta yi watsi da tattaunawar zaman lafiya da gwamnatin kasar, tana mai cewa ba za ta koma tattaunawa ba, sai dai idan hukumomi sun cika sharuddan yarjejeniyar tsagaita bude wuta da aka cimma a baya. Rikicin da aka gwabza tsakanin dakarun gwamnati da […]
Burkina Faso: Ba mu da bukatar Kodineta ta  MDD a kasarmu

Mai magana da yawun gwamnatin Burkina Faso ya bayyana jiya litinin cewa ba su da bukatar kodinetan majalisar dinkin duniya a cikin kasarsu, biyo bayan wani rahoton Majalisar Dinkin Duniya da ya zargi kasar da cin zarafin yara. Kakakin ya ce a cikin wata sanarwa da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya samu kwafinta, cewa […]