The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro sharhin bayan labarammu zai yi magana dangane da 'Atisayen sojojin ruwa mai taken ("damarar tsaro na shekara ta 2025") wandake ke gudana a nan Iran. Wanda
Kasar Uganda ta sanar da aikewa da sojojinta zuwa birnin birnin kasar Sudan Ta Kudu, Juba saboda ba shi kariya. Sai dai har yanzu gwamnatin Sudan din ba ta tabbatar
Tare da cewa Rasha ta sanar da kakkabo jiragen sama marasa matuki fiye da 60 da Ukiraniya ta harba, sai dai an sanar da mutuwar mutum daya a birnin Moscow.
Assalamu alaikum masu sauraro sharhin bayan labarammu zai yi magana dangane da 'Atisayen sojojin ruwa
Kasar Uganda ta sanar da aikewa da sojojinta zuwa birnin birnin kasar Sudan Ta Kudu,
Tare da cewa Rasha ta sanar da kakkabo jiragen sama marasa matuki fiye da 60
Fim din na “Habibullah” wanda Adnan Zandi ya fitar da shi, ya sami kyautar ne
Rahotannin da suke fitowa daga Syria sun ambaci cewa kungiyoyin ‘yan ta’adda da suke da
A dai-dai lokacinda kasashen Indiya da Pakisatn suke tada jijiyoyin wuta kan wani harin ta'addanci da ya kai ga mutuwar mutane 27 masu yawon shakatawa a yankin Kashmir na kasar
Shugaban rikon kwarya na kasar Siriya Ahmed Al-sharaa ya bayyana cewa gwamnatinsa a shirye take ta samar da hulda da HKI a dai-dai lokacinda ya dace. Jaridar Middle East Eye
Kasar Rasha ta fara tura iskar gasa zuwa kasar Iran ta kasar Azarbaijan, wanda daga karshe zai shiga kasuwan ga kasar ta rasah. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran
Bayan ya sake daga sabowar tutar kasar Siriya a cibiyar MDD da ke birnin NewYork ministan harkokin wajen kasar Siriya Asaad Al-shaibani, ya gabatar da jawabi a gaban kwamitin tsaro
Koton tsarin Mulki ta kasar Gabon din ta tabbatar da nasarar da Brice Clotaire aOligui Nguema a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi. Sakamakon zaben dai
Mai Magana da yawun dakarun 'Kassam" Abu Ubaidah ya sanar da cewa; sun harbo sojojin mamaya 4 ta hanyar wani kwanton bauna da su ka yi musu a Beit-Hanun. Kakakin