Iran Da Afganistan Sun Tattauna Al-Amura Masu Muhiammaci A Kabul

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi  wanda ya jagoranci tawagar yan siyasa da kuma tattalin arzikin kasarsa zuwa birnin Kabul babban birnin kasar Afganistan, a yau Lahadi sun tattauna al-amura masu muhimmanci  tsakaninsu da kuma yanking aba daya. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya bayyana cewa ministan ta hadu da tokwaransa na […]

Shugaban Kungiyar Ansarulla Na Kasar Yemen Yace, Kasarsa Ta Sami Nasara A Kan Makiya

Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar UYemen Sayyed Abdul-Malik Badruddeen al-Houthi, ya yabawa mutanen kasar kan jajircewarsu wajen yakar makiya Amurka da HKI da kuma saudiya, har zuwa nasarar da suka samu a kansu. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ya nakalto Al-huthi yana fadar haka a yau Lahadi, a wani jawabin da aka watsa […]

Kissoshin Rayuwa Imam Hassan (a) 07

Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da war haka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane rastan na Aya. Shahida Murtada Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawi na maulana Jalaluddin […]

Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Ta Saki Bafalasdine Mafi Dadewa A Gidan Yarinta

Bayan tsawon shekaru 40 a tsare, shugaban fursunonin Falasdinawa, Mohammed Al-Tous, ya samu ‘yancinsa Kungiyar kula fursunonin Falasdinawa da suke tsare a gidan yarin haramtacciyar kasar Isra’ila ta bayyana cewa: Gwamnatin mamayar Isra’ila ta saki Muhammad al-Tous, wanda shi ne fursuna mafi tsufa a hannunta, tare da tasa keyar shi tare da wasu fursunoni 69 […]

Trump Ya Bayyana Ra’ayin Tura Falasdinawan Gaza Zuwa Masar Ko Jordan

Shugaban Amurka Donald Trump ya zayyana wani ra’ayi mai manufar tsarkake zirin Gaza. Trump na mai cewa yana son aikewa da Falasdinawa daga yankin zuwa kasashen Masar da Jordan “na dan lokaci” ko kuma “a cikin dogon lokaci”. don samun zaman lafiya. Ana dai ganin tamakar Trump na kwatanta yankin Falasdinu da “wurin rushewa nan […]

Gaza : An Saki Falasdinawa 200 A Musayar Sojojin Isra’ila 4

Isra’ila ta ce ta saki Falasdinawa 200, ciki har da wasu kwamandojin kungiyar Hamas, a wani bangare na yarjejeniyar tsagaita bude wutar  da aka cimma a Gaza. Kungiyar kare hakkin fursunonin Falasdinu ta tabbatar da cewa daga cikin wadanda aka sako akwai Mohammed al-Tous, mai shekaru 69, wanda ya shafe kusan shekaru arba’in a tsare […]

Ghana Ta Nada Manzon Musamman Domin Karfafa Alaka Da Kasashen Sahel

Sabon shugaban kasar Ghana John Dramani Mahama ya nada manzon musamman a kungiyar kawancen kasashen Sahel. Larry Gbevlo-Lartey, tsohon babban hafsa a rundunar sojojin Ghana, wanda kuma ya taba jagorantar yaki da ta’addanci a cikin kungiyar Tarayyar Afirka, shi ne aka dora wa alhakin karfafa dangantakar Ghana da kasashen mambobin AES.   Nada manzon na […]

Kungiyoyin Agaji Sun Caccaki Amurka Kan Katse Tallafi Ga Duniya

Kungiyoyin agaji na kasa da kasa na ci gaba da mayar da martani kan matakin Amurka na soke tallafinta ga kasashen duniya. Kungiyoyin na kakkausar suka ga matakin, suna bayyana fargabar cewa hakan na iya haifar da rashin zaman lafiya da asarar rayuka a duniya. “Ta hanyar dakatar da taimakon ci gaban kasashen waje, gwamnatin […]

AU, Ta Bukaci Da A Gaggauta Dakatar Da Fada A Gabashin DR Congo

Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi kira da a gaggauta dakatar da fadan da ya kara kamari a ‘yan makonnin nan a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango (DRC).  Shugaban Hukumar AU, Moussa Faki Mahamat, “ya yi kira da a kiyaye tsagaita bude wuta da aka cimma a tsakanin bangarorin da kuma dakatar da duk wani tashin […]