The latest news and topic in this categories.
Falasdinawa akalla 26 ne suka yi shahada a yau Juma'a a ci gaba da hare-haren wuce gona da iri kan Zirin Gaza tun bayan wayewar gari Majiyar kiwon lafiya na
Jami'an tsaron Falasdinawa sun kashe wani Bafalasdine da dansa a sansanin 'yan gudun hijira da ke birnin Jenin a Gabar Yammacin Kogin Jordan Rahotonni sun bayyana cewa: Jami'an tsaron hukumar
Sojojin Yemen sun kai harin makami mai linzami kan yankin da ke kewaye da birnin Qudus da aka mamaye bayan da na'urar kakkabo makamai ya kasa kakkabo shi Rundunar sojin
Falasdinawa akalla 26 ne suka yi shahada a yau Juma'a a ci gaba da hare-haren
Jami'an tsaron Falasdinawa sun kashe wani Bafalasdine da dansa a sansanin 'yan gudun hijira da
Sojojin Yemen sun kai harin makami mai linzami kan yankin da ke kewaye da birnin
Majalisar Wakilan Iraki ta jaddada cewa: Ba za a manta da sadaukarwar da shugabannin kawo
Mjalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da rikicin jin kai a Sudan wanda ba
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya gana da tawagar kwamandojin sojojin sama da na tsaron sararin samaniyar kasar Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Sabon takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ya sabawa ka'idojin dokokin kasa da kasa Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Isma'il Baqa'i
Kasashen Italiya da Spain sun ki amincewa da tilastawa Falasdinawa yin gudun hijira daga Zirin Gaza Ministan harkokin wajen kasar Italiya Antonio Tajani, a yayin wani taron manema labarai da
Tsohon ministan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ba da umarnin sojojinsu su kashe fursunoni yahudawa da masu tsaronsu a Gaza
Majiyoyin sojin Sudan sun sanar da cewa: Sun sake samun nasarar kwace iko da babban birnin kasar Khartoum Majiyoyin sojin Sundan sun sanar da cewa: Cikin dan gajeren lokaci sun
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannu a kan doka wacce ta yi allawadai da kutun kasa da kasa ta ICC saboda laifin fidda sammacin kama abokiyar Amurka firai