The latest news and topic in this categories.
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ranar 26
A karon farko hukumomin Ireland sun amince da nada jakadan Falasdinu a wannan kasa. A rahoton Al Jazeera, Ireland ta amince a karon farko da nada jakadan Falasdinu a wannan
Kwamitin kula da harkokin musulmi a Amurka ya yi kira ga Donald Trump, wanda ya lashe zaben Amurka, da ya cika alkawarinsa na kawo karshen yakin Gaza. A bisa rahoton
Kwamitin kula da harkokin musulmi a Amurka ya yi kira ga Donald Trump, wanda ya
A ganawarsa da shugaban kasar Estonia, Sheikh Al-Azhar ya yi Allah wadai da laifukan yaki
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa: Ko shakka babu ci gaba da gwagwarmayar
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci yabayyana cewa: Iran tana fuskantar makiya da
Rundunar sojin mamayar Isra'ila ta yi furuci da halakar sojojinta masu yawa a kudancin kasar
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban