Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ya Jaddada Wajabcin Tallafawa Wadanda Ake Zalunta

Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Daya daga cikin tabbatattun ayyuka a yau shi ne tallafawa wadanda ake zalunta a Gaza da Falastinu Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi kira da a kare martabar al’ummar musulmi, ya kuma jaddada muhimmancin hadin kan musulmi, yana […]

Shugaban Kasar Iran Ya Jaddada Burunsu Na Samar Da Hadin Kai Tsakanin Al’ummun Kasashe

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Babban burinsu shine samun haɗin kai da dunkulewa waje guda da kuma samun aminci a tsakanin                        al’umma Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa: Manufofin da suka Sanya a gaba domin cimma su a yayin ziyarar da suka kai zuwa makwabciyarsu kasar Iraki cikin kwanakin da suka gabata, […]

Rundunar Sojin Yemen Ta Sanar Da Harbo Jirgin Saman Amurka Kirar MQ-9 A Lardin Dhamar                                                                                     

Rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: A karo na goma ta samu nasarar harbo wani jirgin Amurka MQ-9 Rundunar sojin Yemen ta bayyana cewa: Dakarun tsaron saman Yemen sun harbo wani jirgin saman Amurka “MQ_9” ta hanyar makami mai linzami kirar kasa zuwa sama a lokacin da jirgin saman na Amurka yake gudanar da […]

Halittar mace da namiji ta fuskar jinsi a mahangar falfasafa

Pars Today- Bisa ga nufin Allah Madaukakin Sarki, idan ’yan Adam suka yi tafiya a kan tafarkin kamala da kyau, za su iya bayyanar da dukkan sunayen Ubangiji. Sai dai kuma maza sun fi saurin bayyanar da sifofin daukakar Ubangiji a cikinsu yayin da mata suka fi saurin fitowa a cikin su. Rubutun da ke […]

Falasdinawa 10,700 na Yammacin Kogin Jordan na tsare a gidajen kason Isra’ila

Pars Today – A cewar rahotanni na baya-bayan nan, gwamnatin yahudawan sahyuniya, baya ga laifuffukan da ake tafkawa a zirin Gaza, tana tsare da dubban Falasdinawa a yammacin gabar kogin Jordan. Kungiyar fursunoni ta Falasdinu ta sanar a cikin rahotonta na baya-bayan nan cewa, tun bayan fara yaki da Gaza a ranar 7 ga watan […]

Iran Ta Zama Cibiyar Hadin Kan Al-ummar Musulmi A Duniya

Kasar Iran ta zama cibiyar hadin kan kasashen musulmi, saboda taron maulidi ko makon hadin kai karo na 38 da ta shirya a bana a nan birnin Tehran. Kamfanin dillancin labaran Parstoday na kasar Iran ya bayyana cewa taron maulidin bana zai sami halattar baki daga kasashen waje har kimani 200 wadanda zasu zo su […]

Amurka: Sauyi Na Gaske Tana Kan Tituna Ne Ba A Akwatin Zabe Ba

Sauyi na gaskiya a kan titunan biranen Amurka yake ba a akwatin zabe ba. Kamfanin dillancin labaran Parstoday na kasar Iran ya bayyana cewa ba bambanci tsakanin jam’iyyun siyasa guda 2 a Amurka idan al-amarin ya shafi kissan kiyashin da gwamnatin kasar tare da HKI suke yi a Gaza ne. Labarin ya kara da cewa […]

An Cika Shekara Guda Da Kafa Kawancen Kasashen Mali, Nijar Da Burkina

Yau Litini 16 ga watan Satumba, shekara guda cif da kafa kawancen kasashen AES, da ya hada kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar. A rana irin ta yau ce a shekarar 2023, Shugabannin kasashen uku suka sanya hannu kan yarjejeniyar kulla kawancen na tsaro da tattalin arziki a tsakaninsu. Sun kulla yarjejeniyar ce a ranar […]

Araghchi : Ba Ma Jiran Amurka Domin Tattaunawa  

Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran za ta fara tuntubar kasashen Turai don fara shawarwari, ba za ta jira shawarwari da Amurka ba. “Ba za mu amince da wata yarjejeniya ba har sai an tabbatar da muradun mu,” in ji Araghchi a wata hira da aka yi da shi ranar Lahadi. Araghchi […]

Amurka : FBI, Na Bincike Kan Wani Yunkurin Hallaka Trump A Jihar Florida

Hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka (FBI) ta ce tana gudanar da bincike kan harin da wani dan bindiga ya kai a filin wasan golf na tsohon shugaban kasar Donald Trump a jihar Florida a matsayin “yunkurin kisa”. Sashen yakin neman zaben Trump ya ba da rahoton harbe-harbe a kusa da dan takarar shugaban kasa […]