The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba ta aikawa kasar Rasha makamai don taimaka mata a yakin da take fafatawa da kasashen yamma
Shugaban majalisar gudanarwa na kungiyar Hizbbulah ta kasar Lebanon Sayyid Hashem Safiyyuddeen ya bayyana cewa HKI ba zata cimma ko da guda daga cikin manufofinta a yankin Tufanul Aksa ba.
Iran ta karyata rahotannin da ke cewa ta mika makamai ga Rasha domin da Ukraine, inda ta ce wanann farfaganda ce ta karya da yaudara," in ji kakakin ma'aikatar harkokin
Iran ta karyata rahotannin da ke cewa ta mika makamai ga Rasha domin da Ukraine,
Mujallar "Newsweek" ta Amurka ta yi magana kan fifikon kasar Sin kan Amurka a nahiyar
Tsoron mamayar na zuwa ne bayan da babban mai shigar da kara ya sake neman
Jam’iyyar APC mai mulki, ta amince da cewa manufofin Shugaba Bola Ahmed Tinubu sun ƙara
Darakta Janar na Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Borno (SEMA), Malam Barkindo Mohammed,
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban