The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce samar da hadin kai mai kwari a tsakanin tsakanin musulmi shi ne kawai zai bada damar fuskantar ayyukan ta’addancin HKI a yankin gabas
Wata kutu a nan Tehran ta yanke hukuncin tara wanda ya kai dalar Amurka biliyon 4.130 kan gwamnatin kasar Amurka wacce ta tabbatar da hannunta a hare haren ta’addancin wanda
Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Akbar Ahmadiyyan ya bayyana cewa kungiyar tattalin arziki ta BRICS kamar yadda take taka rawa a gina sabon tsarin tattalin arziki
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce samar da hadin kai mai kwari a tsakanin
Wata kutu a nan Tehran ta yanke hukuncin tara wanda ya kai dalar Amurka biliyon
Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Akbar Ahmadiyyan ya bayyana cewa kungiyar
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran ba ta
Shugaban majalisar gudanarwa na kungiyar Hizbbulah ta kasar Lebanon Sayyid Hashem Safiyyuddeen ya bayyana cewa
MAfi yawancin mambobin kwamitin tsaron sun yi tir da harin da sojojin HKI su ka kai wa mutanen Gaza a cikin daren shekaran jiya wanda ya yi sanadiyyar shahadar fiye
Rahotanni daga sansanin ‘yan hijira na Nablus a yammacin kogin Jordan sun ambaci cewa sojojin mamayar HKI sun tilasta wa iyalai 10 ficewa daga gidajensu. Sojojin na HKI suna shirin
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da kakkabo jiragen sama marasa matuki 57 da kasar Ukiraniya ta harba zuwa yankuna mabanbanta na kasar. A yau Laraba ne ma’aikatar tsaron kasar
Majiyar ‘yan aware ta kasar Mali ta sanar da cewa wani hari da sojojin gwamnati su ka kai a arewacin kasar ya yi sanadiyyar kashe mutane 18 a arewacin kasar
Shugaban na kurdawa a Syira Hikmat al-Hijri ya soki halayyar gwamnatin rikon kwarya ta kasar Syria, tare da nuna kin amincewa da sabon tsarin mulkin kasar da aka sanar kwanaki
A ci gaba da taya Falasdinawa fada da sojojin Yemen suke yi, sun kai wa sansanin jiragen sama na HKI dake saharar “Nakab” hari da makami mai linzami samfurin “Ballistic’