The latest news and topic in this categories.
Kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya tare da kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty Int’l sun fidda sanarwa daban daban ta bukatar gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta saki shugaban kungiyar
Asbitoci guda biyu a gaza suna dab da dakatar da ayyukan ceton rayuwan falasdinawa saboda karewar makamashi a injunan bada wutan lantarki na su. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar
Gwamnonin hukuma mai kula da al-amuran makamashin Nukliya ta kasa da kasa ta fara taronta na kwanaki biyar a birnin Vienna, inda ake saran gwamnonin zasu tattauna al-amura da dama.
Kungiyar kwadago a tarayyar Najeriya tare da kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty Int’l sun
Asbitoci guda biyu a gaza suna dab da dakatar da ayyukan ceton rayuwan falasdinawa saboda
Gwamnonin hukuma mai kula da al-amuran makamashin Nukliya ta kasa da kasa ta fara taronta
Gwamnatin Iraki ta sauyawa kungiyar yan a ware kurdawan kasar Iran wacce ake kira Komala
Fadar Kremlin ta musanta rahoton mai cewa kasar Rasha tana samun tallafin makamai masu linzami
Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna ta hanyar wayar tarho da takwarorinsa na Switzerland da Pakistan Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi wata ganawa ta hanyar wayar
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin da suke bukata a duk wata tattaunawa shi ne a dage takunkumi Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran, Isma'il Baqa'i, ya
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa: Gwamnatin Mamayar Isra'ila ta tabbatar da cewa ba za a amince da ita ba a duk wani bincike laifukan
Wasu Falasdinawa sun yi shahada a cikan kwana na 35 a sabon yakin da yahudawan sahayoniyya suka sake daurawa kan Zirin Gaza Sojojin gwamatin mamayar Isra'ila suna ci gaba da
Fadan Vatican ta mabiya darikar Katolika ta sanar da mutuwar Paparoma Francis a yau Fadar Vatican ta bayyana a cikin wata sanarwa ta faifan bidiyo a yau Litinin cewa: Paparoma
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi