The latest news and topic in this categories.
Burkina Faso ta bukaci ganin ta karfafa alaka da kasar Iran ta fuskar musayar labarai da raya al'adu na kasashen biyu. Wannan bayanin ya fito bayan ganawar data hada Jakadan
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasir Kan’ani ya bayyana cewa a halin yanzu HKI bata da karfin kare mutanen kasarta, saboda makaman makiya suna isa har tsakiyar kasar. Tashar
Yan ta’adda sun kashe mutane akalla 39 a yankin kudu maso yammacin kasar Pakisatan, inda mayakan kungiyar ‘yentar da kabilar baloch’ ko ‘Baloch Liberation Army’ (BLA) na kasar Pakistan ta
Burkina Faso ta bukaci ganin ta karfafa alaka da kasar Iran ta fuskar musayar labarai
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasir Kan’ani ya bayyana cewa a halin yanzu HKI
Yan ta’adda sun kashe mutane akalla 39 a yankin kudu maso yammacin kasar Pakisatan, inda
Farai ministan kasar Malasiya Anwar Ibrahim ya bayyana cewa kasashen musulmi basa bukatar kasashen yamma
Mayakan dakarun Izzuddin Kasam rahen soje na kungiyar Hamas sun bada sanarwan halaka sojojin HKI
Assalamu alaikum masu sauraro sharhin bayan labarammu zai yi magana dangane da 'Atisayen sojojin ruwa mai taken ("damarar tsaro na shekara ta 2025") wandake ke gudana a nan Iran. Wanda
Kasar Uganda ta sanar da aikewa da sojojinta zuwa birnin birnin kasar Sudan Ta Kudu, Juba saboda ba shi kariya. Sai dai har yanzu gwamnatin Sudan din ba ta tabbatar
Tare da cewa Rasha ta sanar da kakkabo jiragen sama marasa matuki fiye da 60 da Ukiraniya ta harba, sai dai an sanar da mutuwar mutum daya a birnin Moscow.
Fim din na “Habibullah” wanda Adnan Zandi ya fitar da shi, ya sami kyautar ne a wurin bikin baje kolin fina-finai karo na 28 a Poland. Wannan bikin baje kolin
Rahotannin da suke fitowa daga Syria sun ambaci cewa kungiyoyin ‘yan ta’adda da suke da alaka da shugaban gwamnatin Syria, Julani sun fara dauke gawawwakin mutanen da su ka yi
Hukumar da take fada da yi wa tattalin arzikin kasar Najeriya ta’annatii ta kwato da kudaden da sun kusa dalar Amurka miliyan 500. Haka nan kuma hukumar ta kwato man