Search
Close this search box.

Iran Da Burkina Faso Sun Sha Alwashin Fadada Alaka Ta Fuskar Kafafen Yada Labarai

Burkina Faso ta bukaci ganin ta karfafa alaka da kasar Iran ta fuskar musayar labarai da raya al’adu na kasashen biyu. Wannan bayanin ya fito

Burkina Faso ta bukaci ganin ta karfafa alaka da kasar Iran ta fuskar musayar labarai da raya al’adu na kasashen biyu.

Wannan bayanin ya fito bayan ganawar data hada Jakadan kasar ta Burkina Faso Hamadi Kabore da shugaban sashen gidajen talabijin da Radiyo na Iran Dakta Nourusi, a ranar Litini.

Sun tattauna kan yadda zasu yaki farfaganda da ake kasashen akewa kasashensu mussamen a kafofin yada labarai na kasashen yamma.

Share

2 2 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments