The latest news and topic in this categories.
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun ce kisan gillar da aka yi wa shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmaya ta Hamas Ismail Haniyeh a Tehran babban
A yau ne Jamhuriyar Nijar ke bikin cika shekaru 64 da samun ‘yancin kai daga mulkin mallakar kasar Faransa. Shekaru 64 da suka gabata a rana irin ta yau wato
A rana ta 302 na kisan kiyashi da Isra'ila take aiwatarwa a zirin Gaza, sojojin mamaya na Isra'ila sun yi kisan kiyashi guda uku kan al'ummar Falasdinu, inda suka kashe
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran (IRGC) sun ce kisan gillar da aka
A yau ne Jamhuriyar Nijar ke bikin cika shekaru 64 da samun ‘yancin kai daga
A rana ta 302 na kisan kiyashi da Isra'ila take aiwatarwa a zirin Gaza, sojojin
Amurka tana shirin tura jiragen ruwa na yaki da manyan jirage yankin Gabas ta Tsakiya
Ministan Harkokin Wajen Pakistan Ishaq Dar ya ce Islamabad "cikakku" ya goyi bayan kiran da
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Damascus babban birnin kasar Siriya bayan wani ziyara mai muhimmnci da ya kai kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Presstv a
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Yvan Gil ya bukaci kasashen duniya musamman Iran da sauran kasshen larabawa su hada kai don kafa kawance wacce zata kawo karshen kissan kiyashin da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a